An rantsar da dan takarar gwamnan Jihar Kogi, Usman Ahmed Ododo, da ya lashe zabe a matsayin sabon Gwamnan Jihar na biyar.
Taron rantsuwar ya gudana ne a babban dakin taro na Muhammadu Buhari Civic Centre.
- Dalilan Karancin Kajin Gidan Gona A Nijeriya
- Ƙungiyar Masu Sana’ar POS Za Ta Fara Aikin Taftace Sana’ar A Faɗin Kasar Nan
Bbabban alkalin Jihar Kogi, Mai shari’a Joseph Josiah Majebi, tare da manyan baki daga sassan Nijeriya ciki har da mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima ne suka halarta.
Cikakken bayani na zuwa…