• English
  • Business News
Thursday, November 6, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

An Tura Budurwar Da Ta Ci Zarafin Dan Sanda Gidan Yari

by Abubakar Abba
2 years ago
Dan Sanda

Kakakin rundunar ‘yansandan Jihar Legas, Benjamin Hundeyin ya bayyana cewa, an gurfanar da wata budurwa a jihar mai suna Olufunmilayo Brioluwa, kan cin zarafin dan sanda.

Benjamin wanda ya sanar da hakan a ranar Talata, ya ce, Olufunmilayo ta ci zarafin dansandan ne a yankin Oyingbo da ke jihar a lokacin da aka dakatar da ita don a caje ta.

  • Za A Riƙa Tunawa Da Mijina A Matsayin Gwarzon Gina Rayuwar Matasa –Aisha Buhari
  • Kasar Sin Da Kasashe Biyar Na Tsakiyar Asiya Sun Bude Sabon Babi Na Sada Zumunta Tsakaninsu

An ruwaito cewa, budurwar ta ci kwalar kakakin dansandan ne, tare da yi masa tsageranci.

An gurfanar da Olufunmilayo ne, a kotun majistare da mai shari’a Alkali Alao M.O ke jagoranta da ke a karamar hukumar Eti-Osa da ke cikin jihar, inda ta amsa laifin tuhumar da ake yi mata.

Alkalin kotun ya amince da rokon dan sanda mai gabatar da kara ya gabatar wa da kotun na ajiye Olufunmilayo a gidan gyaran hali na kwana 21 har sai an kammala gudanar da bincike.

LABARAI MASU NASABA

Jirgin Ƙasa Ya Murƙushe Direban Adaidaita Sahu Da Fasinja A Jos

Ɓarayi Sun Shiga Ofishin Shugaban Karama Hukuma A Kano, Sun Tafka Sata

An kai Olufunmilayo ajiya a gidan gyaran hali na Kirikiri har sai zuwa ranar 6 ga watan Yuni kafin a dawo kotun a ci gaba da sauraron karar.

Wannan cin zarafin na dan sanda ya zo daidai da awanni, bayan da aka gurfanar da mawaki Seun Kuti kan cin zarafin wani dan sanda a yayin da yake sanye da kakinsa.

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

Jirgin Ƙasa Ya Murƙushe Direban Adaidaita Sahu Da Fasinja A Jos
Labarai

Jirgin Ƙasa Ya Murƙushe Direban Adaidaita Sahu Da Fasinja A Jos

November 6, 2025
Ɓarayi Sun Shiga Ofishin Shugaban Karama Hukuma A Kano, Sun Tafka Sata
Labarai

Ɓarayi Sun Shiga Ofishin Shugaban Karama Hukuma A Kano, Sun Tafka Sata

November 6, 2025
Gwamnatin Tinubu “Kasuwa Ce Mara Amfani Ga Talaka” – PDP
Manyan Labarai

Majalisa Ta Ɗage Tantance Ministan Tinubu Saboda Rashin Rahoton Tsaro

November 6, 2025
Next Post
Mutum 1 Ya Mutu, Da Dama Sun Bace Yayin Da ‘Yan Bindiga Suka Kai Hari Kwara

Mutum 1 Ya Mutu, Da Dama Sun Bace Yayin Da 'Yan Bindiga Suka Kai Hari Kwara

LABARAI MASU NASABA

Jirgin Ƙasa Ya Murƙushe Direban Adaidaita Sahu Da Fasinja A Jos

Jirgin Ƙasa Ya Murƙushe Direban Adaidaita Sahu Da Fasinja A Jos

November 6, 2025
Osimhen Ya Kafa Tarihi A Gasar Zakarun Turai Bayan Zura Ƙwallo 3 A Ragar Ajax

Osimhen Ya Kafa Tarihi A Gasar Zakarun Turai Bayan Zura Ƙwallo 3 A Ragar Ajax

November 6, 2025
Ɓarayi Sun Shiga Ofishin Shugaban Karama Hukuma A Kano, Sun Tafka Sata

Ɓarayi Sun Shiga Ofishin Shugaban Karama Hukuma A Kano, Sun Tafka Sata

November 6, 2025
Gwamnatin Tinubu “Kasuwa Ce Mara Amfani Ga Talaka” – PDP

Majalisa Ta Ɗage Tantance Ministan Tinubu Saboda Rashin Rahoton Tsaro

November 6, 2025
Mao Ning: Harka Da Kasar Sin Mabudi Ne Na Samun Damammaki

Mao Ning: Harka Da Kasar Sin Mabudi Ne Na Samun Damammaki

November 5, 2025
Yadda Gwamna Lawal Ya Aiwatar Da Ayyukan Gina Zamfara Na Naira Biliyan 140

Yadda Gwamna Lawal Ya Aiwatar Da Ayyukan Gina Zamfara Na Naira Biliyan 140

November 5, 2025
Li Chenggang Ya Gana Da Tawagar Cinikayyar Kayan Noma Ta Amurka

Li Chenggang Ya Gana Da Tawagar Cinikayyar Kayan Noma Ta Amurka

November 5, 2025
Majalisar Dattawa

Majalisa Ta Amince Da Ɗaurin Shekaru 14 A Gidan Yari Ga Malamai Masu Cin Zarafin Mata A Jami’o’i

November 5, 2025
Yanayi Mai Launin Zinare A Kasar Sin

Yanayi Mai Launin Zinare A Kasar Sin

November 5, 2025
Dantsoho Ya Nemi Hadin Kan Kasashen Afrika Wajen Bunkasa Tashoshin Jiragen Ruwa

Dantsoho Ya Nemi Hadin Kan Kasashen Afrika Wajen Bunkasa Tashoshin Jiragen Ruwa

November 5, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.