Bayan Shekaru 7 Yana Ɓoye, NDLEA Ta Cafke Babban Dillalin Ƙwayoyi
Jami’an rundunar musamman na hukumar hana sha da fataucin miyagun ƙwayoyi (NDLEA) sun kama wani sanannen dillalin ƙwayoyi mai shekaru...
Jami’an rundunar musamman na hukumar hana sha da fataucin miyagun ƙwayoyi (NDLEA) sun kama wani sanannen dillalin ƙwayoyi mai shekaru...
Shugaban hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa ta ƙasa (EFCC), Ola Olukoyede, ya bayyana cewa a ƙalla gwamnoni 18...
Uwargidan Gwamnan Jihar Zamfara, Hajiya Huriyya Dauda Lawal, ta zama Sakatariyar ƙungiyar matan gwamnoni masu fafutukar yaƙi da cutar daji...
Al-Waleed bin Khaled bin Talal Al Saud, wanda aka fi sani da Yarima mai Bacci na Saudiyya’, ya riga mu...
Jihar Kano zata karɓi baƙuncin Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu GCFR a ranar Juma’a 18 ga Yuli, 2025, domin yin...
Ƴansandan Najeriya sun karɓi wasiƙa daga Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan, wadda aka dakatar daga wakiltar yankin Kogi ta Tsakiya a Majalisar...
Hukumar lura hanya da rage cunkoson ababen hawa ta jihar Kano (KAROTA) ta kama wani direba (ba a bayyana sunansa...
Sojojin Nijeriya sun cafke mambobi biyu na Ƙungiyar Ma’aikatan Hanyoyin Mota ta Ƙasa (NURTW) a Jihar Borno bisa zargin karɓar...
Shalƙwatar tsaron ta ƙasa (DHQ) ta ƙaryata rahotannin da ke cewa an samu wata sabuwar ƙungiyar ƴan ta’adda mai suna...
Ƴansandan Jihar Kano sun cafke ɗalibai 11 daga Makarantar Kwalejin Gwamnati ta Bichi bisa zargin hannu a kisan wasu ɗalibai...
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.