Tsautsayi: Ƴan Jari Bola 7 Sun Mutu A Abuja
Hukumar babban birnin tarayya (FCTA) ta tabbatar da ruftawar wani gini a yankin Sabon Lugbe na Abuja, inda mutane bakwai...
Hukumar babban birnin tarayya (FCTA) ta tabbatar da ruftawar wani gini a yankin Sabon Lugbe na Abuja, inda mutane bakwai...
Shugaban ƙungiyar Masu kishin gyaran dimokuraɗiyya a arewacin Nijeriya Malam Ibrahim Shekarau ya koka kan yadda yankin Arewa ke cigaba...
Mai martaba Sarkin Ogbomosoland, Oba Alayeluwa Ghandi Afolabi Olaoye, Orumogege III, ya aika sakon taya murna ga Agba-akin na Ogbomoso,...
Saudiya ta yi tir da hare-haren da Isra'ila ta kai kan Iran, tana mai cewa ƙaruwar wannan tashin hankali na...
A wani sabon hukunci, Babbar Kotun Jihar Kano ta umarci hukumar zaɓe mai zaman kanta ta Jihar Kano (KANSIEC) da...
Jami’an hukumar tsaron Farar Hula ta Nijeriya (NSCDC) sun cafke wani da ake zargi mashahurin dan bindiga, Umar Ibrahim, wanda...
Mataimakin Shugaban Ƙasa, Kashim Shettima, ya soke ziyarar sa zuwa taron Shugabannin Gwamnatocin Ƙasashe rainon Ingila (Commonwealth (CHOGM) na 2024...
Babban Bankin Najeriya (CBN) ya bayyana cewa ba shi da wani shirin dakatar da amfani da tsofaffin takardun Naira. Wannan...
Majalisar Zartarwa ta Jihar Adamawa ta amince da kashe Naira biliyan N8.1 don gina gada biyu a Shuwa da Hyambula,...
Farfesa Humphrey Nwosu, tsohon Shugaban hukumar Zaɓe ta ƙasa (NEC), ya rasu yana da shekaru 83. An haifi Nwosu ranar...
© 2024 Leadership Media Group - All Right Reserved.
© 2024 Leadership Media Group - All Right Reserved.