Mutum 5 Sun Mutu Lokacin Fasa Rumbun Adanan Abinci A Adamawa
Biyo bayan farfasa rumbunan adana abincin gwamnati, wasu matasa biyar sun rasa ransu a jihar Adamawa. Dama dai jami'an tsaro...
Biyo bayan farfasa rumbunan adana abincin gwamnati, wasu matasa biyar sun rasa ransu a jihar Adamawa. Dama dai jami'an tsaro...
Gwamnan jihar Adamawa Ahmadu Umaru Fintiri, ya kafa dokar hana fita na tsawon awa 24 a jihar, biyo bayan fasa...
Yanzu haka dai jami'an tsaro na gumurzu da matasan da suke fasa ma'ajiyar adana Abincin kar-ta-kwana na gwamnati a jihar...
Hukumar gudanarwar jami'ar jihar Taraba ta sanar da rage kudin Makaranta da kashi hamsin bisa dari. Wannan bayanin na kunshe...
Kungiyar Tsoffin Ma'aikata ta Kasa (NUP) a Jihar Adamawa, ta koka kan yadda aka kwashe shekara tara zuwa 14, ba...
Kakakin majalisar dokokin Jihar Adamawa, Honarabul Bathiya Wesley, ya nada Kate Raymond Mamuno, a matsayin shugabar masu rinjayen majalisar.
Hukumar Yaki da Sha da Hana Fataucin Miyagun kwayoyi ta Kasa (NDLEA), ta gurfanar da mutum 501 a kotu, bisa...
A ranar Talata ne, gwamnan jihar Adamawa, Ahmadu Umaru Fintiri, ya rantsar da Sakataren gwamnatin jihar Awwal Bamanga Tukur, da...
Dan majalisar dokokin jihar Adamawa, mai wakiltar karamar hukumar Hong, Honarabul Batiya Wesley, ya zama sabon kakakin majalisar dokokin jihar.
Batiya Wesley Na Shirin Zama Kakakin Majalisar Dokokin Jihar Adamawa
© 2024 Leadership Media Group - All Right Reserved.
© 2024 Leadership Media Group - All Right Reserved.