Peter Obi Ya Yi Allah Wadai Da Harin Da Aka Kai Wa Magoya Bayansa A Legas
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar Labour Party, (LP), Peter Obi, ya mayar da martani game da mummunan harin da...
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar Labour Party, (LP), Peter Obi, ya mayar da martani game da mummunan harin da...
Fitaccen mawakin Kannywood, Naziru Ahmad wanda aka fi sani da Sarkin Waka, ya bayyana cewar an ba shi kyautar miliyan...
Jam’iyyar PDP ta kori tsohon gwamnan Jihar Enugu kuma dan takarar Sanata a zaben 2023, Sanata Chimaroke Nnamani, da kuma...
Adadin wadanda suka mutu biyo bayan girgizar kasar da aka samu a Turkiyya a ranar Litinin ya karu zuwa 19,388...
Gwamna Abdullahi Umar Ganduje na Jihar Kano ya maka Shugaba Muhammadu Buhari kara a gaban Kotun Koli kan sauya fasalin...
Kwamitin yakin neman zaben shugaban kasa na jam’iyyar APC, ya dage taron yakin neman zaben shugaban kasa a Kano sai...
Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC), ta ce kusan kashi 90 cikin 100 a shirye ta ke don...
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar ya kaddamar da makarantar haddar Al-Kur’ani a garin Gunduwawa da ke...
Shugaba Muhammadu Buhari ya amince da kafa kwamitin mika mulki domin saukaka tare da tafiyar da shirin mika mulki na...
Gwamna Bello Matawalle na Jihar Zamfara, ya ce shi da takwarorinsa sun kai Gwamnatin Tarayya gaban kotun koli ne domin...
© 2024 Leadership Media Group - All Right Reserved.
© 2024 Leadership Media Group - All Right Reserved.