Kotu Ta Yi Wa Wadanda Suka Kashe Wani Zabiya Daurin Rai Da Rai A Malawi
Wata kotu a kasar Malawi ta yanke hukuncin daurin rai da rai tare da aiki mai tsanani a kan wasu...
Wata kotu a kasar Malawi ta yanke hukuncin daurin rai da rai tare da aiki mai tsanani a kan wasu...
Shugabannin kasashe bakwai masu karfin tattalin arzikin masana'antu a duniya (G7), sun lashi takobin ci gaba da marawa Ukraine baya...
Allah ya yi wa Malam Abubakar Garba Muhammad, Wazirin Dogaran Zazzau rasuwa da yammacin ranar Litinin.
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari, ya rantsar da Mai Shari’a Olukayode Ariwoola a matsayin Alkalin Alkalai na Kasa (CJN) na wucin...
Kasar Amurka ta fara shirye-shiryen tallafawa kasar Ukraine da makami mai linzami don yakar Rasha a yakin da suke tafkawa...
Dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar APC, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya bayyana cewar har yanzu yana neman wanda zai...
'Yan sanda a Jihar Bauchi sun gano wani yaro dan shekara 16 da aka kwakwule wa idanu biyu baki daya.
Hukumar Yaki da Sha da Fataucin Miyagun Kwayoyi ta Kasa (NDLEA) ta kama wani Igwedum Uche Benson, a filin jirgin...
Da safiyar ranar Lahadi ne dakarun Rasha suka harba makami mak linzami zuwa birnin Kyiv na Ukraine, a wani mataki...
Reshen Dalibai na Gamayyar Kungiyoyin Farar Hula na Arewa, da ke Jihar Kano (CNG-SW), sun yi barazanar rufe filayen jirgin...
© 2024 Leadership Media Group - All Right Reserved.
© 2024 Leadership Media Group - All Right Reserved.