Mauludi: Gwamnatin Tarayya Ta Ayyana Ranar 10 Ga Oktoba A Matsayin Ranar Hutu
Gwamnatin tarayya ta ayyana ranar Litinin, 10 ga watan Oktoba, 2022 a matsayin ranar hutu domin murnar zagayowar ranar haihuwar...
Gwamnatin tarayya ta ayyana ranar Litinin, 10 ga watan Oktoba, 2022 a matsayin ranar hutu domin murnar zagayowar ranar haihuwar...
Sani Gyadi-Gyadi, DPO din 'yansanda na yankin Birnin Gwari da ke Jihar Kaduna, an sako shi bayan ya shafe sama...
Rundunar ‘yansandan Jihar Katsina, ta ce ta ceto wasu mata 9 da ake zargin yi safararsu.
Kungiyar Kwato Hakkin Fulani (FGDRI), ta yi kira ga gwamnatin tarayya da ta yi adalci kan kashe-kashen da ake yi...
Akalla kananan yara 36 ne suka mutu bayan da wani tsohon dansandan Thailand ya kai hari wata makarantar yara dauke...
Gwamnatin Habasha da 'yan tawayen yankin Tigray sun ce a shirye suke su halarci tattaunawar sulhu da kungiyar kasashen Afirka...
Kungiyar kasashe masu arzikin man fetur (OPEC), ta zabtare adadin man da ta bai wa Nijeriya ta dinga fitarwa kowacce...
Rundunar ‘yansandan Jihar Kebbi ta kama wasu mutane biyu da ake zargi da aikata fyade daban-daban a jihar.
An ware ranar don nuna girmamawa da kuma karrama su kan irin namijin kokarin da suke yi wajen ilimantarwa da...
Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar ya bukaci gwamnatoci daga dukkan matakai da su taimaka wajen bunkasa...
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.