Xi Jinping Ya Rubuta Wasika Ga Mahalarta Taron Karawa Juna Sani Na Jam’iyyu Shida Dake Kudancin Afirka Da Suka Kafa Makarantar Julius Nyerere
Jiya Laraba, shugaban kasar Sin Xi Jinping, ya rubuta sako ga dukkan mahalarta taron sanin makamar aiki na jami’ai matasa ...