An Tsaurara Matakan Tsaro A Daura Gabanin Jana’izar Buhari A Gobe Talata
A yayin da ake shirye-shiryen jana’izar tsohon shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, an tura jami’an tsaro masu yawa jihar Katsina, musamman ...
A yayin da ake shirye-shiryen jana’izar tsohon shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, an tura jami’an tsaro masu yawa jihar Katsina, musamman ...
Gwamnan jihar Katsina, Dikko Umaru Radda, ya bayyana cewa za a yi jana’izar tsohon shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari a mahaifarsa ...
Aƙalla mutum huɗu ne aka tabbatar da rasuwarsu a yayin da wasu mutane bakwai suka jikkata a sakamakon rushewar wani ...
Shugaban ƙasar Saliyo kuma shugaban ECOWAS, Julius Maada Bio, ya aike da saƙon ta’aziyya ga Shugaban Ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ...
Tsohon Gwamnan Jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufai, ya bayyana marigayi tsohon Shugaban Ƙasa, Muhammadu Buhari, a matsayin jagoran siyasarsa, wanda ...
Tsohon shugaban ƙasa, Janaral Ibrahim Badamasi Babagana ya bayyana alhininsa bisa rasuwar abokinsa kuma tsohon shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, wanda ...
Gwamnatin Jihar Kano ta bayyana wasu muhimman wurare da take ganin ya kamata a maysr da hankali a kansu wajen ...
Sarkin Musulmi, Muhammad Sa’ad Abubakar III, ya bayyana jimaminsa kan labarin rasuwar tsohon shugaban Nijeriya, Muhammadu Buhari, wanda ya rasu ...
Mataimakin Shugaban Ƙasa, Kashim Shettima, ya nuna ƙaduwarsa kan rasuwar tsohon shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, yana mai cewa Nijeriya ta ...
A daren ranar Lahadi ne kungiyar ƙwallon ƙafa ta Chelsea ta doke abokiyar karawarta ta PSG da ci 3-0 a ...
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.