Ƙungiyoyin Ma’aikatan Jihar Kaduna Sun Yabawa Gwamna Sani Kan Amincewa Da Sabon Albashin Ma’aikata
Kungiyoyin Ma’aikatan Kananan Hukumomi ta Nijeriya (NULGE) da Kungiyar Malamai ta Nijeriya (NUT), da Kungiyar Ma’aikatan Lafiya ta Nijeriya (MHWUN) ...


















