Harin Jirgin Kasa: Wajibi Ne Mayar Da Fasinjojin Da Aka Sace Gidajensu A Raye —Buhari
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayar da umarnin kara yin kokari domin kubutar da fasinjojin Jirgin kasan Abuja zuwa kaduna
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayar da umarnin kara yin kokari domin kubutar da fasinjojin Jirgin kasan Abuja zuwa kaduna
Wata kungiya mai zaman kanta ta kaddamar da raba wa ‘yan mata a makarantun Jihar Sakkwato audugar mata kyauta.
Gwamnan jihar Sokoto, Aminu Waziri Tambuwal, ya amince da fitar da kimanin naira biliyan daya domin biyan kudaden rajista
Hukumar Tarayyar Turai ta amince da karin kudin tallafin samar da abinci na Yuro miliyan 600 ga Afirka da sauran ...
Allah ya yi wa babban limamin masallacin Juma'a da ke kan titin Maiduguri a Jihar Kaduna, Sheikh Dahiru Lawal Abubakar, ...
Buhari zai halarci taron shugabannin ƙungiyar Commonwealth ta ƙasashe rainon Ingila da ke gudana a ƙasar Rwanda.
Babban bankin Nijeriya (CBN) ya ce kananan Manoma kimanin 31,666 suka ci gajiyar shirin lamuni
'Yan Sanda shida da suka fafata da 'yan Bindiga da suka kai wa ayarin motar da ke dauke da Maniyyatan ...
Gwamnan jihar Edo, Godwin Obaseki, ya ce 'yan Nijeriya ba su da sha'awar manyan jam'iyyun siyasar kasar nan guda biyu ...
A ranar 18 ga watan Yunin wannan shekara ce, cibiyar kula da baki da yawon bude ido ta Najeriya
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.