Jimilar Darajar Hada-Hadar Shige Da Fice A Fannin Bayar Da Hidimomi Ta Kasar Sin Ta Kai Yuan Tiriliyan 3.9 A Rabin Farko Na Shekarar Bana
A yau Laraba, ofishin yada labarai na majalisar gudanarwar kasar Sin, ya gudanar da taron manema labarai, domin gabatar da ...