GORON JUMA’A 8-8-2025
Jama'a barkanku da kasancewa tare da shafin GORON JUMA'A, shafin da ke bawa kowa damar, miƙa saƙon gaishe-gaishensa zuwa ga ...
Jama'a barkanku da kasancewa tare da shafin GORON JUMA'A, shafin da ke bawa kowa damar, miƙa saƙon gaishe-gaishensa zuwa ga ...
Wasu yara maza uku sun rasa rayukansu bayan sun faɗa cikin wani tafki da ke bayan Asibitin Gabaɗaya na Monguno ...
Ziyarar ƙabarin Manzon Allah (SAW) tana daga cikin ibadu mafi girma da samun kusanci zuwa ga Allah (SWT). Babu wata ...
Gwamnatin tarayya ta kashe kimanin naira biliyan 26.38 wajen kula da jiragen saman shugaban ƙasa a cikin wata 18 na ...
A daidai lokacin da gwamnatin tarayya ke gargaɗin ‘yan Nijeriya kan samun mamakon ruwa, wanda ka iya haddasa ambaliyar ruwa ...
A kwanan baya ne, aka ruwaito, Babban Hafsan Rundunar Tsaro Janar Christopher Musa, ya bayar da shawarar da a katange ...
A cikin 'Yan kwanakin nan al'ummar Jihar Kano musamman kwaryar birni na fama da matsalar faɗace faɗacen daba wanda a ...
Kungiyar kwallon kafa ta Barcelona ta tube mai tsaron ragar kungiyar, Marc-Andre ter Stegen daga mukamin kaftin din kungiyar a ...
Ma’aikatar kudi ta kasar Sin, ta ce tallafin gwamnati na samar da ilimi kyauta ga daukacin daliban dake ajin karshe ...
Mazauna kauyuka akalla 30 daga Dan-Isa da Kagara dake karamar hukumar Kaura-Namoda a jihar Zamfara, sun mamaye gidan gwamnati dake ...
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.