Leadership Hausa Newspapers
No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
No Result
View All Result
Leadership Hausa Newspapers
No Result
View All Result
Home WASANNI

Ba Na Jin Haushin Ihun Da Magoya Baya Suke Min –Gareth Bale

by Tayo Adelaja
September 19, 2017
in WASANNI
1 min read
WhatsAppShare on FacebookShare on TwitterShare on Telegram

Dan wasan gaba na kungiyar kwallon kafa ta Real Madrid, Gareth Bale yace baya jin haushin ihun da magoya bayan kungiyar suke masa inda ya bayyana cewa kwallon kafa da cewa dama ta gaji haka.

Dan wasan dai yana shan suka daga wajen magoya baya da yan jaridu a kwana-kwanan nan musamman a wasanni biyun da kungiyar ta buga a gida kuma ta buga canjaras da kungiyoyin  Balencia da Lebente.

samndaads

Bale, dan shekara 28 ya bayyana cewa duk da irin ihun da magoya bayan suke masa baya jin dadi, amma kuma bazai nuna rashin jin dadinsa saboda magoya baya sune kashin bayan kungiya.

Sai dai dan wasan yazura kwallo a wasan da kungiyar ta lallasa kungiyar Real Sociedad a wasan laliga sati na hudu.

 

SendShareTweetShare
Previous Post

Taron Karawa Juna Sani A Kasar Turkiyya

Next Post

MUKALARTALATA Biyafara: Kada Tarihi Ya Maimaita Kansa…

RelatedPosts

United

Manchester United Za Ta Iya Bawa Duniya Mamaki

by Muhammad
19 hours ago
0

Tsohon dan wasan kungiyar kwallon kafa ta Arsenal, Robert Pires,...

Zura Kwallaye

Ronaldo Yana Shirin Zama Wanda Ya Fi Zura Kwallaye A Duniya

by Muhammad
20 hours ago
0

A daren ranar Larabar data gabata dan wasa Cristiano Ronaldo...

Lampard

Ana Dab Da Korar Lampard A Chelsea

by Muhammad
2 days ago
0

Rahotanni daga kasar Ingila sun bayyana cewa shugabannin kungiyar ta...

Next Post

MUKALARTALATA Biyafara: Kada Tarihi Ya Maimaita Kansa…

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Domin sanya talla ko karin bayani a tuntube wannan numbar +2348126152609.

Leadership Epaper
ADVERTISEMENT
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
Advertise with us

© 2020 Leadership Group .

No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU

© 2020 Leadership Group .

Go to mobile version