• English
  • Business News
Saturday, November 8, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Babban Yankin Kasar Sin Ba Za Ta Dakatar Da Matakai Ba, Illa Masu Neman ‘Yancin Kan Taiwan Sun Daina Matakan Takala

by CGTN Hausa and Sulaiman
1 year ago
Taiwan

Yau Litinin 14 ga wata ne rundunar ‘yantar da al’umma ta kasar Sin ko PLA yankin gabashi ta gudanar da atisayen hadin gwiwa na sojojin kasa, da na ruwa da na sama da harba makamai masu linzami a kewayen zirin Taiwan, da arewaci da kudanci da gabashin yankin na Taiwan. Atisayen mai lakabin “Joint Sword-2024B”, wani mataki ne mai karfi na dakile ayyukan ‘yan aware dake neman ‘yancin kan Taiwan, kuma hakan mataki ne wajibi, halastacce na kare ikon mulkin kasa da dunkulewar sassanta.

Lai Ching-te, jagoran yankin Taiwan, wanda ke yunkurin neman ‘yancin kan Taiwan da kawo illa ga zaman lafiya, ya gabatar da jawabi a kwanan baya, inda ya kara nuna adawa da babban yankin kasar Sin da kara yin takala, kuma da gangan ya tada zaune tsaye tsakanin bangarori 2 na mashigin tekun Taiwan, lamarin da ya haifar da babbar illa ga zaman lafiya da kwanciyar hankali a zirin Taiwan. Babban yankin kasar Sin ta mayar da martani ne saboda Lai Ching-te ya yi takala ya yunkura neman ‘yancin kan Taiwan. Abin da babban yankin kasar Sin ya yi, mataki ne da ya wajiba kuma halastacce.

  • Yaushe Ne Za A Fitar Da Sama Tabeel Daga Fargaba
  • EIC: Masu Zuba Jari Na Kasar Sin Na Karfafa Ci Gaban Tattalin Arzikin Habasha

Rundunar PLA na gudanar da atisayen soja a zirin Taiwan domin hukunta wadanda suke yunkurin neman raba Taiwan daga kasar Sin, da kiyaye ikon mulkin kasa da cikakkun yankunan kasa, bisa doka, a maimakon yadda kasar Amurka ta ce, tana neman aron baki.

LABARAI MASU NASABA

Xi Ya Yi Kiran Zurfafa Gyare-gyare Da Bude Kofa A Yayin Rangadin Aiki A Guangdong

Kamfanoni Masu Jarin Waje Na Samun Kwarin Gwiwa Daga CIIE

Batun Taiwan, yana gaba da kome cikin muhimman muradun kasar Sin. Rundunar PLA ba za ta dakatar da matakanta ba, illa masu neman ‘yancin kan Taiwan su daina yin takala. (Tasallah Yuan)

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

Xi Ya Yi Kiran Zurfafa Gyare-gyare Da Bude Kofa A Yayin Rangadin Aiki A Guangdong
Daga Birnin Sin

Xi Ya Yi Kiran Zurfafa Gyare-gyare Da Bude Kofa A Yayin Rangadin Aiki A Guangdong

November 8, 2025
Kamfanoni Masu Jarin Waje Na Samun Kwarin Gwiwa Daga CIIE
Daga Birnin Sin

Kamfanoni Masu Jarin Waje Na Samun Kwarin Gwiwa Daga CIIE

November 8, 2025
Cinikin Waje Na Kasar Sin Ya Karu Da Kashi 3.6 Cikin Dari A Watanni 10 Na Farkon Shekarar 2025
Daga Birnin Sin

Cinikin Waje Na Kasar Sin Ya Karu Da Kashi 3.6 Cikin Dari A Watanni 10 Na Farkon Shekarar 2025

November 7, 2025
Next Post
NNPP Ta Dakatar Da Sakataren Gwamnatin Kano Da Kwamishinan Sufuri

NNPP Ta Dakatar Da Sakataren Gwamnatin Kano Da Kwamishinan Sufuri

LABARAI MASU NASABA

Xi Ya Yi Kiran Zurfafa Gyare-gyare Da Bude Kofa A Yayin Rangadin Aiki A Guangdong

Xi Ya Yi Kiran Zurfafa Gyare-gyare Da Bude Kofa A Yayin Rangadin Aiki A Guangdong

November 8, 2025
Ta’aziyyar Rasuwar Jarumin Kannywood, Malam Nata’ala

Ta’aziyyar Rasuwar Jarumin Kannywood, Malam Nata’ala

November 8, 2025
Kamfanoni Masu Jarin Waje Na Samun Kwarin Gwiwa Daga CIIE

Kamfanoni Masu Jarin Waje Na Samun Kwarin Gwiwa Daga CIIE

November 8, 2025
Lalacewar Tarbiyar Dalibai Mata A Makarantun Islamiyya Da Na Boko

Lalacewar Tarbiyar Dalibai Mata A Makarantun Islamiyya Da Na Boko

November 8, 2025
Mabiya Mazhabar Shi’a Sun Yi Zanga-Zanga A Kano Kan Barazanar Trump Ga Nijeriya

Mabiya Mazhabar Shi’a Sun Yi Zanga-Zanga A Kano Kan Barazanar Trump Ga Nijeriya

November 8, 2025
Yadda Ake Miyar Margi

Yadda Ake Miyar Margi

November 8, 2025
Bisa Rakiyar Jami’an Tsaro Na Ke Ganawa Da Ƴan Bindiga – Sheikh Gumi

Bisa Rakiyar Jami’an Tsaro Na Ke Ganawa Da Ƴan Bindiga – Sheikh Gumi

November 8, 2025
Karramawar LEADERSHIP Gare Ni, Zaburantarwa Ce Ga Ci Gaba Da Kyawawan Manufofin Mu – Gwamna Lawal

Karramawar LEADERSHIP Gare Ni, Zaburantarwa Ce Ga Ci Gaba Da Kyawawan Manufofin Mu – Gwamna Lawal

November 8, 2025
Barau Zai Yi Ƙarar Kwamitin Yaƙin Neman Zaɓen Gawuna/Garo Kan Zargin Karɓar Cin Hancin Dala Miliyan 10

Barau Zai Yi Ƙarar Kwamitin Yaƙin Neman Zaɓen Gawuna/Garo Kan Zargin Karɓar Cin Hancin Dala Miliyan 10

November 8, 2025
Maganin Nankarwa (4)

Maganin Nankarwa (4)

November 8, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.