ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Sunday, November 22, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Bam Ya Yi Ajalin Mutane 20, Ya Jikkata 2 A Yobe

by Sadiq
3 years ago
Bam

Akalla mutane 20 ne suka mutu bayan da wani babur ya taka wani bam da ‘yan ta’addan Boko Haram suka dasa a jihar Yobe a yammacin ranar Talata.

Bam din ya tashi ne da misalin karfe 6:30 na yamma a kauyen Goni Mittiri da ke garin Gumsa a karamar hukumar Gaidam a jihar, kamar yadda shaidun gani da ido suka shaida wa LEADERSHIP.

  • Tattalin Arzikin Kasashen Afirka Zai Dade Bai Farfado Ba – AFDB
  • Hatsarin Kwale-Kwale: Har Yanzu Ana Neman Mutane Sama Da 70 A Taraba – NEMA

Wadanda lamarin ya rutsa da su, an ruwaito suna kan hanyarsu ta dawowa daga makabarta ne, bayan birne mutane 17 da Boko Haram suka kashe a safiyar ranar Litinin.

ADVERTISEMENT

Wasu majiyoyi sun ce an dasa bam din ne a gefen hanya.

Daya daga cikin mazauna yankin ya ce, “Mun kidaya jimillar mutane 20 a wurin da lamarin ya faru, za mu yi jana’izar mutum 11 a wannan dare (ranar Talata).

LABARAI MASU NASABA

Ƴan Bindiga Sun Ƙona Makarantar Sakandare A Jihar Filato

Duk Jam’iyyar da Ta Ce Na Janye Daga Takara, Tinubu Ta Ke Wa Aiki – Atiku

“Sauran mutane tara da suka mutu za a birne su a gobe Laraba da karfe 9 na safe sai kuma wasu ma’aurata wadanda suke karbar magani a asibiti saboda raunukan da suka samu sakamakon fashewar bam din.”

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

Ƴan Bindiga Sun Ƙona Makarantar Sakandare A Jihar Filato
Manyan Labarai

Ƴan Bindiga Sun Ƙona Makarantar Sakandare A Jihar Filato

November 22, 2026
Duk Jam’iyyar da Ta Ce Na Janye Daga Takara, Tinubu Ta Ke Wa Aiki – Atiku
Manyan Labarai

Duk Jam’iyyar da Ta Ce Na Janye Daga Takara, Tinubu Ta Ke Wa Aiki – Atiku

November 22, 2026
Gwamnati Ta Yi Gargaɗi Kan Datsar Bututu Yayin Da Aka Dawo Da Samar Da Ruwan Sha A Kano
Manyan Labarai

Gwamnati Ta Yi Gargaɗi Kan Datsar Bututu Yayin Da Aka Dawo Da Samar Da Ruwan Sha A Kano

November 22, 2026
Next Post
Malaman Makaranta 1,700 Sun Koka Kan Rashin Biyan Su Albashin Shekaru 3 

Malaman Makaranta 1,700 Sun Koka Kan Rashin Biyan Su Albashin Shekaru 3 

LABARAI MASU NASABA

An Gudanar Da Taron Tattaunawa Tsakanin Sin Da Afirka A Mauritius

An Gudanar Da Taron Tattaunawa Tsakanin Sin Da Afirka A Mauritius

November 22, 2026
Ƴan Bindiga Sun Ƙona Makarantar Sakandare A Jihar Filato

Ƴan Bindiga Sun Ƙona Makarantar Sakandare A Jihar Filato

November 22, 2026
Sin Ta Mayar Da Martani Ga Matakin Amurka Na Hana Kamfanonin Sadarwar Sin Samun Lambobin Waya Ta Intanet

Sin Ta Mayar Da Martani Ga Matakin Amurka Na Hana Kamfanonin Sadarwar Sin Samun Lambobin Waya Ta Intanet

November 22, 2026
An Gudanar Da Dandalin Musayar Dabaru Game Da Rage Talauci Tsakanin Sin Da Afirka

An Gudanar Da Dandalin Musayar Dabaru Game Da Rage Talauci Tsakanin Sin Da Afirka

November 22, 2026
Duk Jam’iyyar da Ta Ce Na Janye Daga Takara, Tinubu Ta Ke Wa Aiki – Atiku

Duk Jam’iyyar da Ta Ce Na Janye Daga Takara, Tinubu Ta Ke Wa Aiki – Atiku

November 22, 2026
Ba Mu Da Wata Yarjejeniya Da Wani Ɗan Takara – TIGMEIN

Ba Mu Da Wata Yarjejeniya Da Wani Ɗan Takara – TIGMEIN

November 22, 2026
An Yi Taron Dandalin Tattaunawa Kan Nazarin Tunanin Tsarin Gurguzu A Kasar Sin

An Yi Taron Dandalin Tattaunawa Kan Nazarin Tunanin Tsarin Gurguzu A Kasar Sin

November 22, 2026
Labour Party Ta Yi Alƙawarin Samar Da Shugabanci Nagari A Nasarawa

Labour Party Ta Yi Alƙawarin Samar Da Shugabanci Nagari A Nasarawa

November 22, 2026
Saudiyya Za Ta Fara Jigilar Fasinjoji Kai Tsaye Daga Abuja Zuwa Jeddah

Saudiyya Za Ta Fara Jigilar Fasinjoji Kai Tsaye Daga Abuja Zuwa Jeddah

November 22, 2026
lekki

Dalilin Da Ya Sa NPA Ta kirkiro Da Tsarin Ajiye Manyan Kaya A Tashohin Ƙasar

November 22, 2026

© 2026 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2026 Leadership Media Group - All Right Reserved.