Connect with us

LABARAI

Buhari Ya Gana Da Manyan Hafsoshin Tsaro

Published

on

Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya jagoranci taro kan sha’anin tsaro a fadarsa da ke birnin tarayya Abuja.

@NigeriaGov ta bayyana hakan a shafinta na Twitter, hafsoshin tsaron kasar da sauran manyan masu ruwa da tsaki kan tsaro a gwamnatinsa na cikin mahalarta taron.

Sai dai bai ayi karin bayani kan abubuwan da suke tattaunawa ba.
Advertisement

labarai