Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bukaci majalisar dattijai ta amince da bukatar biyan bashin kudin shari’a da suka kai $566,754,584.31, £98,526,012.00, da naira biliyan 226.
Shugaban majalisar dattawa, Ahmad Lawan ne ya karanta wasikar bukatar shugaban kasa a zauren majalisar a ranar Laraba.
Cikakken bayani na tafe…
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsApp