Kallabi tsakanin Rawuna yanzu haka hukumar zabe ta tabbatar da Hon Zainab Yusif a matsayin ‘yar takara majalisar Datawa watau Sanata mai wakiltar Zamfara ta tsakiya.a...
Mataimakin shugaban rundunar ‘yan sanda ta kasa mai wakiltar yankin arewa maso yammacin wannan kasa DIG Aminchi Sama’ila Baraya ya sha alwashin ladabtarda duk wani dansanda...
‘Yar takarar kujerar majalisar dokokin jihar Bauchi mai neman wakiltar mazabar Dass a karkashin jam’iyyar GPN, Maryam Alexander, ta shaida cewar, talaka ne ya san kukan...
Wata kungiya mai suna, ‘Conference of Nigeria Political Parties’, reshen jihar Bauchi, ta kalubanci hukumar zabe mai zaman kanta (INEC) da sauran jami’an tsaro wajen tabbatar...
Jam’iyyar APC ta bayyana bacin ranta dangane da abin kunyar da ya faru wajen taron gangamin da ta yi a Abeokuta da ke jihar Ogun, inda...
Fitacciyar kungiyar ci gaban mata, wadda aka fi sani da ANNUR ‘’MULTI PURPOSE CO-OPERATIBE SOCIETY’’ wadda cibiyar ta ke birnin Zariya, ta yi babban taron kungiyar...
Ranar Asabar washe garin zuwan Dan Takarar Shugabancin Najeriya Karkashin Tutar Jam’iyyr PDP Alhaji Atiku Abubakar Wazirin Adamawa, Kungiyar Muryar Malaman Tafiyar Atiku Abubakar Na Arewacin...
Shugaban Karamar hukumar Kaduna ta Kudu, Honarabul Yakubu Kabeer Jarimi, ya yi kira ga daukacin Al’ummar Jihar Kaduna, da su fito kwansu da kwarkwatarsu domin ganin...
Dan wasan kwaikwayo na Hausa, Adamu Zango ya fice daga jam’iyar A, P, C. Jarumin wasan hausa Zango ya bayyana cewa ya fita ne daga cikin...