An watsa shirin bidiyo na musamman na bikin Duanwu na babban rukunin gidajen rediyo da talabijin na kasar Sin, wato CMG na shekarar 2025 a kafofin sadarwa masu yawa a yau Asabar, wato ranar bikin Duanwu.
Shirin yana habaka al’adun gargajiya na bikin Duanwu ta hanyoyin fasahar kirkira, kamar wakoki, da wasan kwaikwayo, da raye-raye na fikira, da kide-kiden jama’a, da wasannin Kung Fu da sauransu.(Safiyah Ma)
ADVERTISEMENT














