Da Dimi-diminsa: An Samu Mutum Na Farko Mai Koronabairos A Adamawa

An samu mutum daya da ke dauke da kwayar cutar koronabairos a jihar Adamawa.

Bayanai sun tabbatar da cewa mutunin da ya taho daga Kano, ya kibe kanshi na tsawon mako biyu, kamin sanar da hukumomi halin da’ake ciki.

Majiya mai toshi ta tabbatar da cewa kwamitin kar ta kwana kan annobar corona a jihar tuni ta killace mutumin.

To sai dai kawo yanzu sakataren gwamnatin jihar wanda shi ne shugaban kwamitin baice komai kan batun ba.

An samu mutum daya da ke dauke da kwayar cutar koronabairos a jihar Adamawa.

Bayanai sun tabbatar da cewa mutunin da ya taho daga Kano, ya kibe kanshi na tsawon mako biyu, kamin sanar da hukumomi halin da’ake ciki.

Majiya mai toshi ta tabbatar da cewa kwamitin kar ta kwana kan annobar corona a jihar tuni ta killace mutumin.

To sai dai kawo yanzu sakataren gwamnatin jihar Bashir Ahmad, wanda shi ne shugaban kwamitin baice komai kan batun ba.

Exit mobile version