Kotun daukaka kara, da ke zamanta a Abuja ta kori karar da Gwamnan Kano, Engr. Abba Kabir Yusuf ya shigar na neman a yi watsi da hukuncin kotun saurar kararrakin zabe karkashin jagorancin mai shari’a Oluyemi Akintan Osadebay ta zartar a ranar 13 ga Yuli, 2023.
A hukuncin da ta yanke a yau Alhamis, Kotun ta bayyana karar da Abba Kabir Yusuf ya shigar a kan APC da wasu mutane biyu a matsayin rashin hankali wacce ta cancanci a hukunta mai karar.”
Cikakkun bayanai daga baya suna tafe….
Talla