Tsarin koyarwa wata manufa ce da aka tsara wadda kuma take ba da amsoshin muhimman tambayoyin da ake yi, tambayoyi a kan yadda Malami zai tsara ko shirya yadda zai koyar wadda wata hanya ce ta koyarwa a kuma gane shi ko su abubuwan da aka koyar.
Dalilin da ya sa aka tsara ko shirya yadda za a koyar.
- Kashi 25% Na Makarantun Firamare A Kano Na Da Malami 1 Ga Duk Aji – LANE
- TETFund Ta Dakatar Da Tura Malamai Karatu Ƙasar WajeÂ
Duk abinda ba ayi ma kyakkyawan tsari ko shiri ba babu yadda za’ayi ya tafi kamar yadda ake so,ko kuma an yak
e shawarar yin shi lamarin, to bafa yadda za a ga tasirin abin.Malamai suna iya shirya yadda za su koyar da masu koyo har su gane abinda ake koya masu.
Duk awoyin da aka shirya za ayi abu karewa suke yi idan aka yi was aba za a cimma burin abin ba, shi tsarin ko shirin yadda za a koyar yana nuna irin da’irar da shi Malami zai fi maida hankali wajen matsayin shi na koyarwa inda yake koyar da dalibai masu koyo, da zummar su gane da fahimtar abinda aka koya masu a ranar.
Idan nhar an samu cimma burin abinda aka sa a gaba babu abin yi sai godiya saboda kuwa wadanda ake koyamawa sun gane abinda aka koya masu.
Amfanin shirya yadda za a koyar
Tsarin ko shirin yadda za a koyar wani babban taogomashi mai taimkawa Malami inda zai bunkasa kan shi da kuma wanda yake son su koya.
Tsarin koyarwa maikyau wanda ya amsa sunanas zai iya nunawa shi Malamin abinda yafi dacewa makyau ya dace ya koyawa dalibansa idan ana maganar koyarwa ne. Wani abin burgewa kuma ana shine tun da dai an yi shirin fitar da wasu daga kungin talaucin  haka ne yasa wasu ke shga.
Wannan ya hada da yadda abinda za a koyar yake da kuma abubuwan da za’ayi a wani lokaci da aka ware.
Tsarin yadda za’a koyar yana samar da wata dam abi da bi da ake koyawa Malamai su yi shirin da ya kamata akan maudui ko darasin da za su koyar.
Yana nuna yaddai yadda za’a samu nasara kan barasin da ake koyarwa da kuma abinda ko abubuwan daya kunsa.
Babbar tambayar ita ce ko dalibai suna gane abinda shi Malamin ke koya masu.
Shi lamarin tsarin yadda ake koyarwa yana da matukar muhimmanci musamman ma idan ana bukatar wadanda za’a koyamawa su gane, tsarin yadda za’a koyar yana amfanar Malamai a hanyoyi masu yawan da mutum bai taba tunanin haka ba.
Za ayi magana kan muhimman abubuwa goma da suka sa tsarin koyarwa ya kasance Malami da kuma koyarwa ga dukkan Malamai da dalibai gaba daya.
Sa dukkan abubuwan uku domin amfaninsu ga lamarin koyarwa.
Matukar ana bukatar darasin da ake son koyarwa zai amfanar da dukkan daliban da suka kasance yadda suke fahimta da gane abubuwan da ake koya masu da akwai bambanci tsakaninsu,yana da matukar kyau a biyo luggar da ake koyarwa.
Dole a rika yi ana tunanin su abubuwan uku da suke da babbar nasaba da lamarin koyarwa, wadanda suka hada da
Muhimmancin wannan ya hada da samun abubuwan koyarwa da abubuwan da za ayi, da kuma yadda za ayi dabarun da aka yi amfani da su wajen koyarwar.