ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Monday, November 17, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Dokar Da Ta Tanaji Damar Samar Da Rukunin Ababen Hada Na’urorin Laturoni Ta Amurka Za Ta Haifarwa Kasar Da Cikas

by CMG Hausa
3 years ago
Amurka

Kwanan nan ne majalisar dattawan Amurka, ta zartas da shirin kada kuri’a dangane da wata dokar da ta tanaji damar samar da rukunin ababen hada na’urorin laturoni, don share fage ga majalisun dattawa da wakilan kasar da su kada kuri’a a kan ta. 

Rahotanni daga kafafen yada labaran Amurka sun ce, shirin dokar zai samar da kudi fiye da dala biliyan 50, don raya sana’ar da ta shafi kera sassan hada na’urorin laturoni na kasar, wanda zai kawo tsaiko ga kamfanonin da suka samu tallafin kudi a wannan fanni, su zuba jari a kasar Sin.

  • An Shirya Taron Farko Na Karamin Kwamitin Aikin Gona Na Kwamitin Gwamnatocin Kasashen Sin Da Najeriya

Alkaluman da aka bayar sun nuna cewa, a shekara ta 2021, yawan kudin cinikin da kamfanonin da suka gudanar da ayyukan samar da rukunin ababen hada na’urorin laturoni na kasar Sin suka yi, ya karu da kaso 18 bisa dari, adadin da ya zarce kudin Sin tiriliyan 1.

ADVERTISEMENT

Sa’annan kididdigar ta nuna cewa, a watanni 12 da suka gabata, a duk watanni uku, daga cikin kamfanonin samar da rukunin ababen hada na’urorin laturoni wadanda suka samu saurin ci gaba a duniya, guda 19 na kasar Sin ne.

A yayin da ake kara samun dunkulewar tattalin arzikin duniya baki daya, idan kasar Amurka ta kara raba sana’o’i da gangan, za’a haddasa rudani ga sana’o’in duniya, da tsananta matsalar samar da isassun rukunonin ababen hada na’urorin laturoni.

LABARAI MASU NASABA

Tsohon Firaministan Japan Ya Soki Kalaman Takaichi Dangane Da Batun Yankin Taiwan

Fasinjojin Da Kasar Sin Ta Yi Jigilarsu Ta Jirgin Kasa Daga Janairu Zuwa Oktoba Sun Kai Biliyan 3.95

Ya dace ‘yan siyasar Amurka su kara aikata alheri, don tabbatar da gudanar da sana’o’in duniya yadda ya kamata, saboda duk wani yunkuri na maida hannun agogo baya, ba zai ci nasara ba, domin kowa ya shuka zamba, ita zai girba. (Murtala Zhang)

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

Tsohon Firaministan Japan Ya Soki Kalaman Takaichi Dangane Da Batun Yankin Taiwan
Daga Birnin Sin

Tsohon Firaministan Japan Ya Soki Kalaman Takaichi Dangane Da Batun Yankin Taiwan

November 17, 2025
Fasinjojin Da Kasar Sin Ta Yi Jigilarsu Ta Jirgin Kasa Daga Janairu Zuwa Oktoba Sun Kai Biliyan 3.95
Daga Birnin Sin

Fasinjojin Da Kasar Sin Ta Yi Jigilarsu Ta Jirgin Kasa Daga Janairu Zuwa Oktoba Sun Kai Biliyan 3.95

November 16, 2025
Babban Jirgin Ruwan Yaki Samfurin 076 Na Sin Ya Kammala Gwajinsa Na Farko A Teku
Daga Birnin Sin

Babban Jirgin Ruwan Yaki Samfurin 076 Na Sin Ya Kammala Gwajinsa Na Farko A Teku

November 16, 2025
Next Post
Kotu Ta Dage Shari’ar Wanda Ake Zargi Da Auran Jikarsa A Zamfara 

Kotu Ta Dage Shari'ar Wanda Ake Zargi Da Auran Jikarsa A Zamfara 

LABARAI MASU NASABA

MACBAN Ta Nemi Amurka Ta Cire Sunanta Daga Jerin Waɗanda Ta Ƙaƙabawa Takunkumi

November 17, 2025
Tinubu

Bai Dace Adalci Ya Zama Na Sayarwa Ba – Tinubu Ga Alƙalai 

November 17, 2025
Tsohon Firaministan Japan Ya Soki Kalaman Takaichi Dangane Da Batun Yankin Taiwan

Tsohon Firaministan Japan Ya Soki Kalaman Takaichi Dangane Da Batun Yankin Taiwan

November 17, 2025
Kakakin Majalisar Taraba Da Ƴan Majalisa 15 Sun Fice Daga PDP Zuwa APC

Kakakin Majalisar Taraba Da Ƴan Majalisa 15 Sun Fice Daga PDP Zuwa APC

November 17, 2025
Hakimi, Osimhen Da Salah Ƴan Wasan Da Ke Takara A Ƙyautar Gwarzon Afrika

Hakimi, Osimhen Da Salah Ƴan Wasan Da Ke Takara A Ƙyautar Gwarzon Afrika

November 17, 2025
Tsohuwar Firaministan Bangaladesh Sheikha Hasina,

An Yanke Wa Tsohuwar Shugabar Bangladesh Hukuncin Kisa

November 17, 2025
Ƴan Bindiga Sun Sace Ɗalibai Ƴan Mata, Sun Kashe Mataimakin Shugaban Makaranta A Kebbi

Ƴan Bindiga Sun Sace Ɗalibai Ƴan Mata, Sun Kashe Mataimakin Shugaban Makaranta A Kebbi

November 17, 2025
Mutane 42 Sun Mutu A Wani Hatsarin Tankar Dizal Da Motar Masu Umrah A Hanyar Makka

Mutane 42 Sun Mutu A Wani Hatsarin Tankar Dizal Da Motar Masu Umrah A Hanyar Makka

November 17, 2025
Ba Mu Samu Labarin Kai Wa Laftanar Yerima Hari Ba – Ƴansanda

Ba Mu Samu Labarin Kai Wa Laftanar Yerima Hari Ba – Ƴansanda

November 17, 2025
Sarki Sanusi Ya Shawarci Unguwannin Da Suka Fuskanci Matsalar Tsaro Su Sa Idon

Sarki Sanusi Ya Shawarci Unguwannin Da Suka Fuskanci Matsalar Tsaro Su Sa Idon

November 17, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.