Abubakar Abba" />

Farashi Danyen Mai Ya Daga Bayan Yarjajeniyar Da OPEC Ta Kulla

A ranar Litinin data gabata ce, farashin danyen mai ya haura bayan da OPEC ta rage yawan yadda ta saba sanar dashi.
An kuma ruwaito cewar, Kasar Amurka da China suna daf da kaulla yarjejeniya din kawo karshen rikicin kasuwkncin dake a tsakanin kasashen buyu da suka shafe shekara suna fafatawa.
Samfarin danyen mai na Brent, ya kai dala 65.25 na ko wacce ganga daya da karfe 07:13 na Agogon GMT, zuwa kashi 18 ko kashi 0.3 a rufewar da sukayi ta karshe, inda kuma samfarin cantem mai na US West Tedas tá kai farashin dala 55.94 na ki wacce ganga daya har zuwa kashi 14 ki kashi 0.3.
Gá dukkan akamau kasar Amurka da China na daf da kukka yarjejeniyar data kai ta dala biliyan 200 na yawan kayayyakin kasar China
Wata majiya a ranar Lahadin data gabata a birnin Washington tá bayyana cewar, Beijing tá lashi takobin ciyar da tattalin arzikin ta da kuma magance mayar da maranin kasar Amurka na tsadar biyan harajin safarar kaya.
Wani babban jami’i a kasar China a Tamar Litinin data gabata ya sanar da cewar, tattaunawar yarjajeniyar kasuwanci a tsakanin China da Amurka ta taimaka matuka kuma daukacin kasashen duniya sun yi na’am da tattaunawa a tsakanin manyan kasashen biyu masu karfin tattalin arziki a duniya.
A bisa binciken da kamfanin dilkancin kabarai na Reuters ya gudanar ya gano cewar, danyen man da OPEC ke samarwa ya ragu a cikin shejaru hudu, a yayin da manyan kasashe dake samar da danyen mai mai yawa Saudiyya da kawayen ta suka samar da man da ya wuce adadi, inda kuma kasar Benezuelan danyen man da take hakowa ya ragu.
A cikin sanarwar da Bankin Barclays ya fitar a ranar Lahadin data wuce, danyen man da OPEC ta fitar ya kai sama da ganguna miliyan 1.5 na pbd a kullum tun a cikin watkn Nuwamba.
Wani mai fashin baki a Fitch Solutions a bayanin sa a ranar Litinin data gabata ya ce, yadda aka samar da zanyen man akwai alamar an tsaurara wajen samar dashi a cikin wannan shekarar,inda ya ksra da cewar, sun sa ran danyen mai samfarin Brent zai kai farashi dala 73 na kowacce ganga daya a shekarar 2019.
Bugu da kari, an kuma kara zakuda farshin danyen man akan takunkumin da Amurka ta kakabawa kasshen da suke a cikin OPEC wato Iran da Benezuela, wadanda bankin na Barclays ya kiyasata an samu raguwar ta kusan bpd miliyan biyu na dsnyen man da ake samarwa a duniya.
A kasar Amurka, akwai alamun da suka nuna cewar, an samu riba akan danyen man da aka samar a shekarun da suka gabata inda karinya kai samada da bpd miliyan biyu a farkon shekarar 2018 zuwa sama da bod miliyan 12, inda kuma zai iya raguwa.
Kamfanonin samar da makamashi na kasar Amurka a satin da ya gabata suna dakatar da rijiyoyin man su don samo sababbin da suka rage a cikin watanni tara duk da kashi 20 na karin dabaka samu na zsnyen mai a cikin wannan shekarar..
Duk da hakan Bankin na Barclays ya ce, munyi imanin zá a sake daninha mai-maitawa wajen yin kokari a zangon tsakiyar wannan shekarar na danyen man da Amurka ke samarwa.

Exit mobile version