Jama’a barkanmu da juma’a, barkanmu da kasancewa tare da wannan shafi na GORON JUMA’A. Shafin da yake bawa kowa damar mika sakon gaishe-gaishensa zuwa ga ‘yan’uwa da abokan arziki, na kusa da na nesa, har ma da wadanda aka dade ba a hadu ba.
Kamar kowane mako yau ma shafin na tafe da wasu sakon gaishe-gaishen da ku ka aiko mana kamar haka; Sako daga Fatima Ado Jihar Kano:
- Gwamnan Zamfara Ya Naɗa Farfesa Ibrahim Tsafe A Matsayin Sabon Shugaban Jami’ar ZAMSUT
- Cikin Sauƙi Na Yanke Shawarar Komawa APC – Gwamna Fubara
Ina gaishe da mahaifana, sai ‘yan’uwana Sadiya Ado, Amina Ado, Mhuhammad Ado, sai kawayena Bilkisu Sani, Aisha Nasir, Aisha Shitu, Fatima Hamza, Zainab Hamza, Murjanatu Hamza da fatan sun yi sallar juma’a lafiya.
Sako daga Safiyya Garba Jihar Kano:
Ina gaida Hajiya ta da Babana sai yayata Yaya Ummi, sai sauran yayyena yaya Kamal, yaya Haydar, yaya Hafsat, Khadija sai kawayena Amina Bashir, Khadija Kaita, Mainatu Abubakar Danjuma, Zainab Danladi, Aisha Inuwa, Jamila mai gatari da sauransu da fatan sun yi juma’a lafiya.
Sako daga Halima Dalha Jihar Kaduna:
Ina gaida Momi na da Abba na da ‘yan’uwa na musulmi, sai kawayena kamarsu; Shamsiyya, Zubaida Sulaiman, Zainab Isah, Rumaisa, Hajara Sani, Farida Usman, Yahanasu Ibrahim, Fatima Ishak, da dai sauran su.
Sako Daga Wasila Dahir Hamza Jihar Kebbi:
Ina gaishe da babbar kawata Aisha Danladi Maishinkafa, sai kannena Suhaila, Nahnah, Mahmah, Fa’iza, Izzatu, Adam da kawayena Hassana, Zakiyya, Khairat, Hadiza, Lawisa da fatan sun yi juma’a lafiyya.
Sako daga Habib Isma’il Jihar Kano:
Ina gaishe da masoyiya ta Amina Hamim da kanwarta Rashida da kuma kannena Mariya da Aleey da fatan za su sha ruwa lafiya kuma da fatan sun yi juma’a lafiya.













