• English
  • Business News
Monday, November 3, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Goron Juma’a

by Rabi'at Sidi Bala
3 years ago
Goro

Jama’ar barkanku da juma’a, barkanku da kasancewa tare da wannan shafi na GORON JUMA’A, Shafin da ke bawa kowa damar mika sakon gaishe-gaishensa zuwa ga ‘yan uwa da abokan arziki, na kusa dana nesa. A yau ma muna dauke da sakonnin gaishe-gaishenku wanda kuka aiko mana kamar haka:

Da farko, ina mika sakon Goron Juma’a ga abokaina Muhammad Danladi, sai kuma Muhammad Idris mai shago a Lake Biew Homes Phase 2, Abuja, da Mahmud Abubakar, tare da Abubakar Isa Manaja, da kuma Yahya Haruna, da Surajo Aliyu, daga karshe ina mika sakon Goron Juma’a ga Bello Inuwa. Da fatan duk suna nan cikin koshin lafiya, Allah ya sa haka, amin summa amin. Barka da Juma’a.
Daga Alhaji Ibrahim Isa, Bida City.
08065123244

Dubun gaisuwa tare da fatan alheri ga wannan fili namu mai tarin albarka. Ina so in mika gaisuwar Goron Juma’a ga masoyana kamar su Alhaji Isa Ibrahim Bida, sai Abba Abdullahi (Baka son tsufa),da Falalu Abdullahi Zaria City, tare da Usman Hamisu Abuja, sai kuma Ibrahim Tukura (Shugaban matasa), da kuma Umar Sani Madaki, daga karshe ina mika sakon gaisuwar Goron Juma’a ga Sulaiman Yusuf mai mata biyu Kadija da Fatima. Da fatan duk suna cikin koshin lafiya, Allah ya sa haka, amin. Barka da Juma’a.
Daga Muhammad Idris, Abuja. 07065279510

Assalamu alaikum. LEADERSHIP Hausa, ina farin ciki da samar mana da dama domin mu sada zumunci ga ‘yan’uwa da abokan arziki. Allah ya kara wa wannan Jaridan tamu farin jinni da daukaka a fadin Duniya daki daya. Da farko, ina mika sakon Goron Juma’a ga masoyana kamar su Babiyanas Gudurega, sai kuma Dogo na garejin Bola Ijora, da Salisu Baturan Gona, da kuma Yahaya Kajiji da Kabiru Muhammad Shuaibu, sai Gali Baffa Agege, da Malam Musa Aram, daga skarshe ina mika sakon Goron Juma’a ga Alhaji Sadiku Umar Faki. Da fatan duk suna cikin koshin lafiya, Allah ya sa haka, amin summa amin. Barka Juma’a.
Daga Alhaji Jinjiri Mile 12, Legas.
09023489162s

Salam, ina farin ciki tare da godiya ga wannan fili na Goron Juma’a, ina so a mika gaisuwar Goron Juma’a ga yarana Zainaf Ahmad, tare da Adam Ahmad, sai kuma Sadik Ahmad, da Halima Ahmad, sai Yusuf Ahmad, da Maimuna Ahmad, tare da Siyama Ahmad, sai Uwar Gida sarautar Mata Madam Suwaiba, da kuma Nasiru wanda ya tafi Saudiyya da iyalansa, tare da Sa’idu Gulu a karamar hukumar Rimin Gado a garin Kano, sai kuma Alhaji Nura a karamar hukumar Kabo, da Isa Reza a garin Masanawa Kabo, da kuma Yakubu Garo, daga karshe ina mika sakon gaisuwar Goron Juma’a ga Majidadin Kofa Bala Ibrahim. Da fatan duk suna nan cikin koshin lafiya, Allah ya sa haka, amin.
Daga Shugaba Ahmad Namalan Kazode, karamar hukumar Kabo.
08034041022

LABARAI MASU NASABA

Gwamna Dauda Lawal A Shekara 60: Inda Akwai Fata, Akwai Mafita

GORON JUMA’A

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

Gwamna Dauda Lawal A Shekara 60: Inda Akwai Fata, Akwai Mafita
Al'adu

Gwamna Dauda Lawal A Shekara 60: Inda Akwai Fata, Akwai Mafita

September 2, 2025
GORON JUMA’A
Goron Juma'a

GORON JUMA’A

August 15, 2025
GORON JUMA’A 8-8-2025
Goron Juma'a

GORON JUMA’A 8-8-2025

August 8, 2025
Next Post
Sakamakon Zaben Shugaban Kasa Daga Kananan Hukumomin Jihar Bauchi 

Manyan Abubuwa Takwas Da Suka Girgiza Zaben Shugaban Kasa Na 2023

LABARAI MASU NASABA

Bikin Baje Kolin CIIE Zai Samarwa Najeriya Karin Damammaki

Bikin Baje Kolin CIIE Zai Samarwa Najeriya Karin Damammaki

November 3, 2025
Chadi Ta Rufe Iyakarta Da Nijeriya Bisa Dalilan Tsaro

Chadi Ta Rufe Iyakarta Da Nijeriya Bisa Dalilan Tsaro

November 3, 2025
Sin Ta Yi Allah Wadai Da Illata Fararen Hula Tare Da Fatan Gaggauta Kawo Karshen Yaki A Sudan

Sin Ta Yi Allah Wadai Da Illata Fararen Hula Tare Da Fatan Gaggauta Kawo Karshen Yaki A Sudan

November 3, 2025
Kwamishinan Ƴansanda Na Kano Ya Karrama Sabbin Jami’an Da Aka Ƙara Wa Matsayi

Kwamishinan Ƴansanda Na Kano Ya Karrama Sabbin Jami’an Da Aka Ƙara Wa Matsayi

November 3, 2025
Sojoji Sun Kashe Ƴan Bindiga 19, Sun Ƙwato Makamai A Kano

Sojoji Sun Kashe Ƴan Bindiga 19, Sun Ƙwato Makamai A Kano

November 3, 2025
Zamfara Ta Tashi Daga Matsayi Na 36 Zuwa Na 17 A Shekara Biyu Ƙarƙashin Gwamna Lawal — Rahoton BudgIT

Zamfara Ta Tashi Daga Matsayi Na 36 Zuwa Na 17 A Shekara Biyu Ƙarƙashin Gwamna Lawal — Rahoton BudgIT

November 3, 2025
Sabon Muƙaddashin Shugaban PDP Ya Sha Alwashin Maido Da Martabar Jam’iyyar Kafin 2027

Sabon Muƙaddashin Shugaban PDP Ya Sha Alwashin Maido Da Martabar Jam’iyyar Kafin 2027

November 3, 2025
2023: Gwarazan Jam’iyyu A Karon Battar Zaben Shugaban Kasa

Mayar Da Martani Kan Barazanar Amurka Ga Nijeriya: Fadar Shugaban Ƙasa Ta Yaba Wa Kwankwaso 

November 3, 2025
Likitoci

NARD Ta Yi Fatali Da Iƙirarin Gwamnatin Tarayya Na Ba Ta ₦43bn, Kuma Yajin Aiki Na Nan

November 3, 2025
Kano

Kano Ta Amince Da Naira Biliyan 8.2 Don Ayyukan ilimi, Samar Da Ruwa, Da Makamashi

November 3, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.