ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Friday, November 14, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Goron Juma’a

by Leadership Hausa
2 years ago
Goro

Jama’a barkanku da juma’a, barkanku da kasancewa tare da wannan shafi na Goron Juma’a. Shafin da ke bawa kowa damar mika sakon gaishe-gaishensa zuwa ga ‘yan uwa da abokan arziki na kusa, da na nesa. A yau ma ina dauke da wasu sakonnin gaishe-gaishen, sai dai kuma kafin na je ga sakonnin masu karatu da suka aiko, sai na fara mika tawa gaisuwar zuwa ga dukkanin ma’aikatan wannan gidan jarida mai albarka ta LEADERSHIP HAUSA, musamman Editana Abdulrazak Yahuza Jere, da sauran al’ummar musulmi baki daya, da fatan an yi sallar juma’a lafiya, kuma da fatan an yi kwalliyar juma’a tare da kai ziyara lafiya. Sai sakonnin da kuka aiko kamar haka:

Sako daga Aisha Hussaini (Princess Ayshatou) daga garin Sokoto:

‘Firstly’ ina mika sakon gaisuwata zuwa ga bango, jigona, abin tinkahona, kuma farin cikina, wato mahaifina Hussaini Ibrahim Allah ya maimaita mana.Sai kuma zinariyar rayuwata bi ma’ana Mahaifiyata Allah Ya ja kwananta ya kuma kara mata koshin lafiya. Kannen mahaifiyata su ma ba zan baro su a baya ba musamman Saratu, Jamila da ma sauransu fatan sun yi Sallah lafiya. Ba zan manta da dan uwa Nur Isma’il shi ma ina mika sakon barka da sallata a gare shi, tagullar kanwata Nabila Abdullahi da Fatima Aminu. Ba zan karkare ba sai na saka ‘yan uwana marubuta musamman Fatima Lawal, Ikilima Bello, ‘Cham rose Anup Janyau’, Jidda Washa, Muhammad kareem Alherin Allah ya kai musu har gadon baccinsu. Da fatan dukkaninsu sun yi Sallah cikin koshin lafiya.

ADVERTISEMENT

 

Sako daga Abdul-azeez Shehu (Yareema Shaheed) daga garin Kano:

LABARAI MASU NASABA

Gwamna Dauda Lawal A Shekara 60: Inda Akwai Fata, Akwai Mafita

GORON JUMA’A

Ina gaida Gimbiya Rahma da Yarima Umar da Gimbiya Hauwa’u Umar, Fatima Shehu, Shuaibu Jafar, Yusuf Suleiman, Zinatu Balarabe, Abdulmutalib, Sadik wanka, Nura shamaki, Imran Abu Muhibba, Abdullahi Makama, Yarima Sameer, zainab Suleiman, Uwar soro Hajiya A’isha da dukkan ‘yan uwa da abokan arziki da fatan mun yi sallah lafiya.

 

Sako daga Aisha Musa Yankara daga Jihar Katsina:

Gaisuwa a gareka farin cikina abar alfaharina mai share dukkan kukana babata mamana innata Hajiya Saratu Idris Musa Yankara, Gaisuwa a gareka ‘My kurratul aini’ Babana na kaina mai share dukkan kukana, ina gaisuwa agareka Alhaji Musa Kallah Yankara, Sai Mamata ta biyu abokiyar shawarata Hajiya Zinatu Musa Yankara, Ina gaida babbar anti na Hajiya Nafisa Musa Umar, ina gaida anti na Hajiya Basira Musa Alhaji Inusa Yankara, da yayana na kaina Muhammad Mustapha Musa Yankara, da kanwata ta kaina Maryam Musa Yankara, Ummulkhairi Musa Yankara, Maman Ameer, Amina Umar yankara, da sauran wadanda ban ambataba da fatan duk kun yi Sallah lafiya Allah ya karbi ibadunmu amin ya Allah.

 

Sako daga Mujibu Muhammad Mai Gauseeya:

Ina mai farin cikin Zagayowar wannan rana mai Albarka da Alfarma Na ‘Juma’at Mubarak’. Ina mika sakon gaisuwa ta ta musamman ga mahaifina shugaba Muhammad mai Gauseeya, sai mahaifiyata da Hajiya Ameena, Adam Baso, Budurwata Faudeeya muhammad, Abokan Arziki

Labidu mai Leshi, Kabiru Kb, Muhammad Dk, Umar M. Shanawa, Umar M. Sharif, Nura M. Inuwa, Umar Mb, Oga Dan Mangu, Bilkeesu Abdullahi, Fateema Kinal, Imma Shehu, Khadeejat Shehu.

 

Sako daga Asma’u Lawal M. Liman daga Zamfara:

Ina gaida ‘Liman’s family’ gaba daya, Naana M. Sha’aban, da jamila Aliyu, Yareema shaheed, Muhammad kareem, HMH, Agent kabeer, ina mika gaisuwata zuwa ga babban yayana sobanu, ‘Tween brother’ na Jafar, gaisuwa gareki babbar anti na Anti Teema, Anti Murja, da Aminiyata Anti Maryam, Rahama koise, Aisha my bali, ‘Aaftab’s team’, Nana khadi, Leemart pinky, Anup janyau, Umar dalha, princess Fateema mazadu, Rukayya Mrs Jameel, Rabi’atu Addawiyya, Mrs basakkwace (khadija Muhammad), Asma’u Sahabi liman,Yousuf dahiru, Fahad, Amina zakari, Hafsat obi, Yasmin, Cele(Ahmad), Mhiss Flower, da Albabians baki daya, ina mika gaisuwata ga Dukkannin al’ummar musulmi baki daya, da fatan an yi Jumma’a lafiya.

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

Gwamna Dauda Lawal A Shekara 60: Inda Akwai Fata, Akwai Mafita
Al'adu

Gwamna Dauda Lawal A Shekara 60: Inda Akwai Fata, Akwai Mafita

September 2, 2025
GORON JUMA’A
Goron Juma'a

GORON JUMA’A

August 15, 2025
GORON JUMA’A 8-8-2025
Goron Juma'a

GORON JUMA’A 8-8-2025

August 8, 2025
Next Post
Masu Sana’ar Gurasa Suna Gudanar Da Zanga-zangar Lumana Kan Tsadar Fulawa A Kano

Masu Sana'ar Gurasa Suna Gudanar Da Zanga-zangar Lumana Kan Tsadar Fulawa A Kano

LABARAI MASU NASABA

Abin Da Ya Sa NPA Ta Yi Hadaka Da ‘Snake Island Port’ -Dakta Dantsoho

Abin Da Ya Sa NPA Ta Yi Hadaka Da ‘Snake Island Port’ -Dakta Dantsoho

November 14, 2025
Shugaban NPA Ya Bukaci A Yi Hadaka Domin Cin Gajiyar Albarkatun Fannin Sufurin Afirka

Shugaban NPA Ya Bukaci A Yi Hadaka Domin Cin Gajiyar Albarkatun Fannin Sufurin Afirka

November 14, 2025
Bayan Barazanar Amurka: Sultan Ya Nemi Hadin Kan ‘Yan Nijeriya Wajen Yaki Da Ta’addanci

Bayan Barazanar Amurka: Sultan Ya Nemi Hadin Kan ‘Yan Nijeriya Wajen Yaki Da Ta’addanci

November 14, 2025
Jan Aikin Da Ke Gaban Manyan Hafsoshin Tsaron Nijeriya

Jan Aikin Da Ke Gaban Manyan Hafsoshin Tsaron Nijeriya

November 14, 2025
Sin: Ya Zama Wajibi Japan Ta Janye Kalamanta Dangane Da Taiwan 

Sin: Ya Zama Wajibi Japan Ta Janye Kalamanta Dangane Da Taiwan 

November 13, 2025
Li Qiang Zai Halarci Tarukan SCO Da G20 Tare Da Ziyarar Aiki A Zambia

Li Qiang Zai Halarci Tarukan SCO Da G20 Tare Da Ziyarar Aiki A Zambia

November 13, 2025
Shugabar IOC: Gasar Wasanni Ta Kasar Sin Tana Da Babbar Ma’ana

Shugabar IOC: Gasar Wasanni Ta Kasar Sin Tana Da Babbar Ma’ana

November 13, 2025
Ayyukan Kirkire-kirkire Na Kamfanonin Sin Na Kara Zama Babbar Kadara Ga Duniya

Ayyukan Kirkire-kirkire Na Kamfanonin Sin Na Kara Zama Babbar Kadara Ga Duniya

November 13, 2025
Neman Gurbin Kofin Duniya: Nijeriya Ta Lallasa Gabon Da Ci 4

Neman Gurbin Kofin Duniya: Nijeriya Ta Lallasa Gabon Da Ci 4

November 13, 2025
An Gudanar Da Taro Mai Taken “Shugabancin Duniya: Ayyukan Matasa” A Johannesburg Dake Afirka Ta Kudu

An Gudanar Da Taro Mai Taken “Shugabancin Duniya: Ayyukan Matasa” A Johannesburg Dake Afirka Ta Kudu

November 13, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.