• English
  • Business News
Tuesday, October 7, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

GORON JUMA’A

byRabi'at Sidi Bala
1 year ago
inMadubin Rayuwa
0
Goron Sallah

Jama’ar barkanku da wannan rana ta juma’a, barkanku da kasancewa tare da wannan shafi na ‘GORON JUMA’A’.

Shafin da ke bawa kowa damar mika sakon gaishe-gaishensa zuwa ga ‘yan uwa da abokan arziki, na kusa dana nesa har ma da wadanda aka juma’a ba a hadu ba ko ake son haduwa da su irin na makaranta.

  • Ambaliyar Ruwa Ta Katse Titin Kano Zuwa Maiduguri A Bauchi
  • Jam’iyyar PDP Ta Janye Daga Shiga Zaɓen Ƙananan Hukumomi A Kebbi

Kafin na mika sakon gaisuwar ta ku sai na fara mika tawa gaisuwar zuwa ga Editana Abdulrazak Yahuza Jere, tare da sauran ma’aikata baki daya da fatan an yi Juma’a lafiya. Sakon goron juma’a zuwa ga dukkanin ‘yan uwana, iyaye, yayye, da kanne da abokan arziki baki daya da fatan suma sun yi juma’a lafiya. Yanzu kuma zan mika kadan daga cikin sakonnin da kuka turo kamar haka:

Sako daga Dahiru Musa (Mai saida Jarida bakin bata Jihar Kano):

Dubun gaisuwa tare da fatan alheri ga wannan Jarida ta mu mai albarka, ina son mika goron juma’a ga abokanaina kamar Alhaji Jinjiri na Alhaji Shu’aibu Lamiru Musa Mile 12 Legas, dana getso Bebeji da Kabiru me shayi, da Dan Habi zabo da Yusuf Letu, dukka a garin sabon Layin Kara Gwarzo Jihar Kano.

Labarai Masu Nasaba

GORON JUMA’A

GORON JUMA’A

Salam. Dafatan an wuni lafiya, ina wa ‘yan uwana barka da Juma’a irin su; Alhaji Rabiu Dan Koli da Alhaji Marillo mai kwaya da Abdulkadir Sardaunan Getso dukkansu a garin Gwada. Na gode, Allah ya karawa Jaridar Leadaship albarka amin.

Sako daga Hadi Tsohon Sarki Daura- 08164205067- 08127909054:

Ass. Gaisuwar Goron Juma’a ga mai girma shugaban hukumar Ilimi bai daya na Jihar Katsina Alh. Lawal Buhari Daura, da mai girma shugaban karamar hukumar Daura Hon. Alh Bala Musa, da mai girma shugaban hukumar Ilimin bai daya na karamar hukumar Daura Alh. Nura Lawal, da mai girma kansilan mazabar Uban dawaki B. Ward Daura Hon. Malam Ubale da mai girma shugaban matasa na jam’iyyar APC Ta Jihar Katsina Alh. Murtala Shehu, Da fatan Allah ya kara karesu daga sharrin makiya na fili dana boye, Allah ya kara rufa musu asiri duniya da lahira Amin.

Sako daga Haj. Aisha Rilwan Jihar Bauchi:

Ina mika sakon gaisuwata zuwa ga ‘Yan uwana Haj. Marka, da Salamatu Rilwan, da Khajija da Hafsat. Ina mika sakon gaisuwata zuwa ga Kawayena Hadiza Jibril, Haj. Sadiya, Abida Ahmad, Zuhriyya Aminu, Suwaiba Sauban da sauran kawayena duk a garin Bauchi.

Sako daga Ahmad Halliru Jihar Katsina:

Ina gaida masoyiyata, abar kaunata, muradin zuciyata Leemat Beauty, sakon na musamman ne zuwa gareta abar alfahari na. Ina gaida abokaina Sulaiman me inkiya, Fauwaz na Azima, Faisal dan boi, Masoyi me jama’a, Safyanu J.k, dan Adamawa, Bello yaron kirki, da duk jama’ar AZ Group.

Tags: Goron Juma'a z Gaishe-gaishe
ShareTweetSendShare
Rabi'at Sidi Bala

Rabi'at Sidi Bala

Related

Goron Sallah
Madubin Rayuwa

GORON JUMA’A

4 days ago
Goron Sallah
Madubin Rayuwa

GORON JUMA’A

2 weeks ago
Yadda Wasu Mata Ke Gwada Mazansu Ta Hanyar Magana Da Su Ta Wasu Hanyoyi Don Sanin Ku Suna Kula Mata
Madubin Rayuwa

Yadda Wasu Mata Ke Gwada Mazansu Ta Hanyar Magana Da Su Ta Wasu Hanyoyi Don Sanin Ku Suna Kula Mata

2 weeks ago
Next Post
Masu Zanga-zanga Sun Fito Duk Da Dokar Hana Fita A Jigawa

Tarihin Zanga-zanga A Nijeriya

LABARAI MASU NASABA

Ba Yanzu Zan Koma Gasar Firimiyar Ingila Ba – Harry Kane

Ba Yanzu Zan Koma Gasar Firimiyar Ingila Ba – Harry Kane

October 7, 2025
Gwamnan Bauchi Ya Tabbatar Wa Sarakuna Ba Zai Rage Musu Iko Ba A Shirinsa Na Ƙirƙirar Sabbin Masarautu

Gwamnan Bauchi Ya Tabbatar Wa Sarakuna Ba Zai Rage Musu Iko Ba A Shirinsa Na Ƙirƙirar Sabbin Masarautu

October 7, 2025
Isra’ila Ta Kashe Falasɗinawa Sama Da 66,000 A Gaza Cikin Shekaru 2 – Rahoto

Isra’ila Ta Kashe Falasɗinawa Sama Da 66,000 A Gaza Cikin Shekaru 2 – Rahoto

October 7, 2025
Tsaro: Gwamnan Kogi Ya Ayyana Yaƙi Da Haƙar Ma’adinai Ba Bisa Ka’ida Ba Da ‘Yan Bindiga

Tsaro: Gwamnan Kogi Ya Ayyana Yaƙi Da Haƙar Ma’adinai Ba Bisa Ka’ida Ba Da ‘Yan Bindiga

October 7, 2025
Majalisar Wakilai Ta Kafa Kwamiti Da Zai Binciki Harkokin Kirifto Da POS A Nijeriya

Majalisar Wakilai Ta Kafa Kwamiti Da Zai Binciki Harkokin Kirifto Da POS A Nijeriya

October 7, 2025
Ya Kamata Nijeriya Ta Ayyana Yaƙi Da ‘Yan Ta’adda — Tsohon Hafsan Sojin Ƙasa

Ya Kamata Nijeriya Ta Ayyana Yaƙi Da ‘Yan Ta’adda — Tsohon Hafsan Sojin Ƙasa

October 7, 2025
Shugaban Kasa Yana Bibiyar Zanga-zangar Matsin Rayuwa – Minista

Tinubu Ya Bayar Da Umarnin Rage Kuɗin Aikin Hajjin 2026

October 7, 2025
Kotu Ta Aike Da Ɗan TikTok Gidan Gyaran Hali Kan Bidiyon Batsa A Kano

Kotu Ta Aike Da Ɗan TikTok Gidan Gyaran Hali Kan Bidiyon Batsa A Kano

October 6, 2025
Kada Ku Yi Sanadiyar Rugujewar Matatar Mai Ta Dangote – Shettima Ga PENGASSAN 

Kada Ku Yi Sanadiyar Rugujewar Matatar Mai Ta Dangote – Shettima Ga PENGASSAN 

October 6, 2025
Habakar Yin Sayayya A Lokacin Hutu Ta Nuna Kirkira Da Irin Ci Gaban Da Tattalin Arzikin Kasar Sin Ke Samu   

Habakar Yin Sayayya A Lokacin Hutu Ta Nuna Kirkira Da Irin Ci Gaban Da Tattalin Arzikin Kasar Sin Ke Samu   

October 6, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.