ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Sunday, November 15, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Gwamna Abba Kabir Ya Mayar Wa Da Bappa Bichi Martani

by Abubakar Sulaiman
2 years ago
Gwamna

Gwamnan Kano Abba  Kabir Yusuf  Kano ya musanta zargin da tsohon SSG Abdullahi Baffa Bichi ya yi na cewa gwamnatin Kwankwasiyya ta yi almubazzaranci sau fiye 10 da gwamnatin Ganduje ta yi. Ya bayyana haka ne a taron ‘yan majalisa 484, inda ya ce ba za su a yarda da zagi ga shugaban Kwankwasiyya Rabiu Kwankwaso ba.

“Wannan tsohon ma’aikaci ya yi iƙirarin ƙarya cewa Kwankwaso yana karɓar N2 biliyan kowane wata daga asusun jihar,” in ji Gwamna Yusuf. “Me ya sa bai faɗi wannan ba lokacin da yake aiki ba? Muna girmama shugabanni, ba za mu yarda da wulaƙanci ba.”

  • Sarki Sanusi II Zai Sake Ayyana Wata Rana Ta Naɗa Sabon Hakimin Bichi
  • An Roki Gwamnatin Tarayya Ta Sanya Tallafi Ga Aikin Hajjin 2025

Gwamnan ya yi kira ga gidajen Rediyo da su daina watsa kalaman ɓatanci,

ADVERTISEMENT

“Shugabanmu Kwankwaso ya yi aiki a manyan muƙamai – ba za mu yarda a zage shi ba,” in ji Gwamna Yusuf. “Duk inda ya je, za mu bi shi. Ba mu da nadamar wannan zancen.”

Ya kuma bayyana cewa duk wanda ya yi satar kuɗaɗen jama’a ba zai sami wuri a gwamnatin sa ba.

A wani ɓangare na kuma, Gwamna Yusuf ya yi alƙawarin gyara dukkan shalƙwatar ƙananan hukumomi don inganta tattalin arziƙi da tsaro. Ya kuma yi wa ‘yan majalisa alƙawarin tallafawa ayyukan al’umma musamman a fannonin ilimi, lafiya da noma.

LABARAI MASU NASABA

APC Ta Kafa Kwamitin Sulhu A Borno

Shugaban INEC Zai Bayyana Gaban Majalisa Kan Shirye-shiryen Zaɓen 2027

Gwamna
Abubakar Sulaiman
Website |  + postsBio
  • Abubakar Sulaiman
    Matar Gwamnan Kano Ta Nemi Saki, Ta Amince Ta Mayar Da Sadakinta
  • Abubakar Sulaiman
    APC Ta Kafa Kwamitin Sulhu A Borno
  • Abubakar Sulaiman
    Bayan Karɓar Miliyan 56, Masu Garkuwa Sun Kashe Ibrahim Kadafa
  • Abubakar Sulaiman
    Hadimin Tinubu Ya Musanta Rahoton Jifan Ayarin Motocin Shugaban A Masallaci

MASU ALAKA

APC Ta Kafa Kwamitin Sulhu A Borno
Labarai

APC Ta Kafa Kwamitin Sulhu A Borno

November 14, 2026
Shugaban INEC Zai Bayyana Gaban Majalisa Kan Shirye-shiryen Zaɓen 2027
Siyasa

Shugaban INEC Zai Bayyana Gaban Majalisa Kan Shirye-shiryen Zaɓen 2027

November 14, 2026
2027: ADC Ta Zargi INEC Da Munafurci Kan Barazanar Da Wasu Suka Yi Na Amfani Da AK-47
Siyasa

2027: ADC Ta Zargi INEC Da Munafurci Kan Barazanar Da Wasu Suka Yi Na Amfani Da AK-47

November 11, 2026
Next Post
Sin Ta Soki Kutsen Da Jirgin Fasinjan Japan Ya Yi A Sararin Samaniyar Tsibirin Diaoyu Dao

Sin Ta Soki Kutsen Da Jirgin Fasinjan Japan Ya Yi A Sararin Samaniyar Tsibirin Diaoyu Dao

LABARAI MASU NASABA

Jaruma Teema Ta Fasa Ƙwai Kan Zargin Saya Mata Mota Da Dino Melaye Ya Yi

Jaruma Teema Ta Fasa Ƙwai Kan Zargin Saya Mata Mota Da Dino Melaye Ya Yi

November 15, 2026
Wakilan Sin Da Na Amurka Sun Gudanar Da Taron Farko Na Majalisar Cinikayya Karkashin Tsarin Shawarwarin Tattalin Arziki Da Cinikayya

Wakilan Sin Da Na Amurka Sun Gudanar Da Taron Farko Na Majalisar Cinikayya Karkashin Tsarin Shawarwarin Tattalin Arziki Da Cinikayya

November 15, 2026
IFAD

Manoman Yobe Sun Yi Farin Ciki Da Inganta Tsaro, Sun Koka Kan Tsadar Taki

November 15, 2026
Mataimakin Firaministan Kasar Sin Ya Yi Jawabi A Yayin Bikin Bude Taro Na 4 Na Majalisar Ba Da Shawara Kan Harkokin Masana’antu Da Kasuwanci Ta APEC

Mataimakin Firaministan Kasar Sin Ya Yi Jawabi A Yayin Bikin Bude Taro Na 4 Na Majalisar Ba Da Shawara Kan Harkokin Masana’antu Da Kasuwanci Ta APEC

November 15, 2026
Shin Abaya Tana Ɗaukar Hukuncin Hijabi? 

Shin Abaya Tana Ɗaukar Hukuncin Hijabi? 

November 15, 2026
Gwamna

Na Yi Aure Kafin Na Yi Istibra’i, Ina Mafita?

November 15, 2026
Za A Ci ’Yan Siyasa Masu Kalaman Ɓatanci Tarar Miliyan 10 Da Ɗaurin Watanni 12 — INEC

2027: INEC Na Fuskantar Dambarwar Sahihancin Kundin Rajistar Zaɓe

November 15, 2026
Wang Yi Ya Yi Kira Da A Wanzar Da Tattaunawa Tsakanin Sin Da Amurka

Wang Yi Ya Yi Kira Da A Wanzar Da Tattaunawa Tsakanin Sin Da Amurka

November 14, 2026
Tinubu Ya Yi Alƙawarin Sake Gina Yankunan Filato Da Rikici Ya Shafa

Tinubu Ya Yi Alƙawarin Sake Gina Yankunan Filato Da Rikici Ya Shafa

November 14, 2026
Hira Ta Musamman Da Babban Sakataren ASEAN, Kao Kim Hourn

Hira Ta Musamman Da Babban Sakataren ASEAN, Kao Kim Hourn

November 14, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.