Gwamnan jihar Bauchi, Bala Mohammed da mataimakin shugaban jam’iyyar PDP na kasa shiyyar Kudu maso Kudu, Cif Dan Orbih ya ganawa da gwamnan jihar Ribas, Nyesom Ezenwo Wike a gidansa na da ke Fatakwal.
Mataimaki na musamman ga gwamnan kan harkokin yada labarai, Kelvin Ebiri, wanda ya tabbatar wa LEADERSHIP taron a Fatakwal, sai dai bai bayyana dalilan taron ba.
Talla