• English
  • Business News
Tuesday, October 7, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Gwamnatin Tarayya Za Ta Samar Da Kundin Tattara Bayanai Na Ilimi

byLeadership Hausa
2 years ago
Ilimi

Gwamnatin tarayya ta amince da kafa asusun tattara bayanai na ilimi, Ministan ilimi Farfesa Tahir Mamman ne ya bayyana haka a wani taro na wayar da kan masu ruwa da tsaki saboda saboda tsarin wanda aka yi a Abuja.

Mamman ya ce bayan amincewa da majalisar zartarwa ta kasa ta yi na gabatar da tsarin, bugu da kari ma ta amince da kafa sabon tsari domin ayyuka na tafiyar da sabon tsarin na ilimi.

  • Har Yanzu Ƙanjamau Na Kashe Mutum Guda Duk Bayan Minti Ɗaya – Majalisar Ɗinkin Duniya
  • Shugaban Kasar Sin Ya Jaddada Muhimmancin Raya Yankin Delta Na Kogin Yangtze 

Ya kara da cewa gabatar da tsarin NERD wani mataki ne da aka fara takawa a tarihi na al’amarin ilimi daya shafi makarantar data shafi Sakandare da kuma ta gaba da ita inda ya ce wani babban mataki ne mai amfani da gwamnatin tarayya ta dauka.

Ministan ya kara jaddada nan da shekaru biyar masu zuwa da gaba da su ma’aikatar ilimi ta tarayya tare da taimakon hukumar kulawa da jami’oi,hukumar al’amuran da suka shafi ilimin fasaha,hukumar kulawa al’amuran ilimin koyarwa, hukumar kula da dakin karatu ta kasa,da sauran masu fada aji ko ruwa da tsaki,sune za  su yi jagorancin  tsarin na NERD a matsayi na an kama hanya ta tafiya tare da zamani ta niyyar samun abubuwan da suka faru tun daga shekarar 1932 abin da ya shafi rahoto na ilimi da wanda aka wallafa a makarantunmu,wannan kuma ba tare da la’akari da wadanda suka mallake su ba ko masu zaman kansu ne ko na gwamnati,ko soja ko kuma farar hula.

“Wannan shi ne wani babban matakin da aka dauka na tara abubuwan ilimi na shekarun da suka gabata da kuma na yanzu za a samar da su, a manyan makarantun mu na jami’oi da wadanda suke mara masu baya,ba tare da samar da wata matsalar da zata shafi yadda suke tafiyar da al’amuran wasu nau’oin manyan makarantu ba musamman ma jami’oi.”

Labarai Masu Nasaba

Minista Nnaji Ya Yi Ƙarar Jami’ar UNN Kan Rikicin Takardun Kammala Makaranta

Uwargidan Shugaban Ƙasa, Remi Tinubu, Ta Nuna Damuwa Kan Ƙarancin Malamai A Duniya

Karamin Minista ci gaban matasa Misata Ayodele Olawande,wanda shi ma yana daga cikins abon tsari ya jinjinawa ma’aikatar in da yace ita ranar “wata muhimmiyar rana ce a rayuwarsa”saboda ya kasance daga cikin wadanda suka gani da idon su yadda gwamnatin tarayya ta dauki mataki na wajen amfani da wani al’amari domin yin maganin babbar matsala da ke fuskanta ta tattara bayanai da suka shafi ilimi.

Shi ma a na shi jawabin maraba babban sakataren ma’aikatar Dabid Adejo ya bayyana cewa ma’aikatar ta fara tsara yadda za a fara tafiyar a shekarar 2014,ta yi aiki da hukumar da jami’oi ta kasa NUC da kuma kwararrun da za su bullo da yadda cikakken tsarin zai kasance.

Adejo ya yi bayanin shi tsarin na asusun  tara bayanaiu na ilimi “NERD wani babban hobbasa ne da gwamnatin tarayya ta yin a ajiye ko tara bayanai wani babban tsari ne ne da zai taimkawa ba sai ta bangaren ilimi kadai ba,har ma abin ya shafi al’amarin tsaro.

Ma’aikatar ilimi tana hada kai da masu zaman kansu wajen kafa wani asusu ko Banki na farko da za a rika tara bayanai da suka shafi ilimi,shi ne na farko da za a kafa a nahiyar Afirka wanda zai rika taimakawa tattalin arziki ta fasahar zamani.”

Sauran wadanda suka yi jawabi sun hada da mai bada shawara na musamman ga Shugaban kasa kan al’amuran da suka shafi tattalin arziki Dakta.Tope Fasua,wanda jinjinawa ma’aikatar kan yadda ta maida hankalinta al’amarin daya shafi ilimi,da zummar cimma bunkasar tattalin arziki ta  fasahar zamani. Gwamnatin tarayya ta amince da kafa asusun tattara bayanai na ilimi, Ministan ilimi Farfesa Tahir Mamman ne ya bayyana haka a wani taro na wayar da kan masu ruwa da tsaki saboda saboda tsarin wanda aka yi a Abuja.

Mamman ya ce bayan amincewa da majalisar zartarwa ta kasa ta yi na gabatar da tsarin, bugu da kari ma ta amince da kafa sabon tsari domin ayyuka na tafiyar da sabon tsarin na ilimi.

Ya kara da cewa gabatar da tsarin NERD wani mataki ne da aka fara takawa a tarihi na al’amarin ilimi daya shafi makarantar data shafi Sakandare da kuma ta gaba da ita inda ya ce wani babban mataki ne mai amfani da gwamnatin tarayya ta dauka.

Ministan ya kara jaddada nan da shekaru biyar masu zuwa da gaba da su ma’aikatar ilimi ta tarayya tare da taimakon hukumar kulawa da jami’oi,hukumar al’amuran da suka shafi ilimin fasaha,hukumar kulawa al’amuran ilimin koyarwa, hukumar kula da dakin karatu ta kasa,da sauran masu fada aji ko ruwa da tsaki,sune za  su yi jagorancin  tsarin na NERD a matsayi na an kama hanya ta tafiya tare da zamani ta niyyar samun abubuwan da suka faru tun daga shekarar 1932 abin da ya shafi rahoto na ilimi da wanda aka wallafa a makarantunmu,wannan kuma ba tare da la’akari da wadanda suka mallake su ba ko masu zaman kansu ne ko na gwamnati,ko soja ko kuma farar hula.

“Wannan shi ne wani babban matakin da aka dauka na tara abubuwan ilimi na shekarun da suka gabata da kuma na yanzu za a samar da su, a manyan makarantun mu na jami’oi da wadanda suke mara masu baya,ba tare da samar da wata matsalar da zata shafi yadda suke tafiyar da al’amuran wasu nau’oin manyan makarantu ba musamman ma jami’oi.”

Karamin Minista ci gaban matasa Misata Ayodele Olawande,wanda shi ma yana daga cikins abon tsari ya jinjinawa ma’aikatar in da yace ita ranar “wata muhimmiyar rana ce a rayuwarsa”saboda ya kasance daga cikin wadanda suka gani da idon su yadda gwamnatin tarayya ta dauki mataki na wajen amfani da wani al’amari domin yin maganin babbar matsala da ke fuskanta ta tattara bayanai da suka shafi ilimi.

Shi ma a na shi jawabin maraba babban sakataren ma’aikatar Dabid Adejo ya bayyana cewa ma’aikatar ta fara tsara yadda za a fara tafiyar a shekarar 2014,ta yi aiki da hukumar da jami’oi ta kasa NUC da kuma kwararrun da za su bullo da yadda cikakken tsarin zai kasance.

Adejo ya yi bayanin shi tsarin na asusun  tara bayanaiu na ilimi “NERD wani babban hobbasa ne da gwamnatin tarayya ta yin a ajiye ko tara bayanai wani babban tsari ne ne da zai taimkawa ba sai ta bangaren ilimi kadai ba,har ma abin ya shafi al’amarin tsaro.

Ma’aikatar ilimi tana hada kai da masu zaman kansu wajen kafa wani asusu ko Banki na farko da za a rika tara bayanai da suka shafi ilimi,shi ne na farko da za a kafa a nahiyar Afirka wanda zai rika taimakawa tattalin arziki ta fasahar zamani.”

Sauran wadanda suka yi jawabi sun hada da mai bada shawara na musamman ga Shugaban kasa kan al’amuran da suka shafi tattalin arziki Dakta.Tope Fasua,wanda jinjinawa ma’aikatar kan yadda ta maida hankalinta al’amarin daya shafi ilimi,da zummar cimma bunkasar tattalin arziki ta  fasahar zamani.

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

Minista Nnaji Ya Yi Ƙarar Jami’ar UNN Kan Rikicin Takardun Kammala Makaranta
Ilimi

Minista Nnaji Ya Yi Ƙarar Jami’ar UNN Kan Rikicin Takardun Kammala Makaranta

October 6, 2025
Uwargidan Shugaban Ƙasa, Remi Tinubu, Ta Nuna Damuwa Kan Ƙarancin Malamai A Duniya
Ilimi

Uwargidan Shugaban Ƙasa, Remi Tinubu, Ta Nuna Damuwa Kan Ƙarancin Malamai A Duniya

October 5, 2025
Jami’ar Ibadan Ta Bude Sashen Karatu A Gida Ta Intanet

October 4, 2025
Next Post
Nijeriya Na Fuskantar Karancin Kayan Noma

LABARAI MASU NASABA

Firaministan Sin Zai Halarci Bikin Cika Shekaru 80 Na Kafuwar Jam’iyyar WPK Ta Korea Ta Arewa

October 7, 2025
Ba Yanzu Zan Koma Gasar Firimiyar Ingila Ba – Harry Kane

Gwamnan Bauchi Ya Tabbatar Wa Sarakuna Ba Zai Rage Musu Iko Ba A Shirinsa Na Ƙirƙirar Sabbin Masarautu

Isra’ila Ta Kashe Falasɗinawa Sama Da 66,000 A Gaza Cikin Shekaru 2 – Rahoto

Tsaro: Gwamnan Kogi Ya Ayyana Yaƙi Da Haƙar Ma’adinai Ba Bisa Ka’ida Ba Da ‘Yan Bindiga

Majalisar Wakilai Ta Kafa Kwamiti Da Zai Binciki Harkokin Kirifto Da POS A Nijeriya

Ya Kamata Nijeriya Ta Ayyana Yaƙi Da ‘Yan Ta’adda — Tsohon Hafsan Sojin Ƙasa

Shugaban Kasa Yana Bibiyar Zanga-zangar Matsin Rayuwa – Minista

Tinubu Ya Bayar Da Umarnin Rage Kuɗin Aikin Hajjin 2026

October 7, 2025
Kotu Ta Aike Da Ɗan TikTok Gidan Gyaran Hali Kan Bidiyon Batsa A Kano

Kotu Ta Aike Da Ɗan TikTok Gidan Gyaran Hali Kan Bidiyon Batsa A Kano

October 6, 2025
Kada Ku Yi Sanadiyar Rugujewar Matatar Mai Ta Dangote – Shettima Ga PENGASSAN 

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci