Leadership News Hausa
No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
No Result
View All Result
Leadership News Hausa
No Result
View All Result

Haramta Sa Tamfal A Keke-NAPEP Ya Rage Aikata Laifuka A Enugu —Ciyaman

by
4 years ago
in LABARAI
2 min read
Haramta Sa Tamfal A Keke-NAPEP Ya Rage Aikata Laifuka A Enugu —Ciyaman
WhatsAppShare on FacebookShare on TwitterShare on Telegram
ADVERTISEMENT

Labarai Masu Nasaba

‘Yan Arewa Masu Kai Abinci Yankin Inyamurai Su Dakatar Saboda Kisa –Matasan Arewa A Kudu

EFCC Ta Bankado Gidaje 17 A Nijeriya Da Kasashen Waje Na Akanta Janar

Shugaban qungiyar matuqa Keken Napep rashen jihar Enugu Benjamin Ejiofor Ikah ya bayyana cewar, hana amfanin da aka yi da Tanfal wajen rufe shin Keken, ya taimaka matuqa wajen rage laifukan da ake aikatawa ta hanyar amfani da shi a jihar.
Hakanan ya jinjina ma Gwamnan jihar Enugu Ifeanyi Ugwuanyifor saboda gudunmawar daya bada, saboda hakan ya kawo zaman laiya a cikin qungiyar. Ya qara da cewar maganar da ya yi akan qungiyar ta masu tuqa Keken Napep, ita ce qungiyar da gwamnan ua sani, ya sa aka samu zamann lafiya da kuma kwanciyar hankali a qungiyar.
Da yake gabatar da jawabin sa akan bikin shekaru biyu na shugabannin qungiyar, wanda aka yi a tsohuwar majalisar sashen Kudu maso gabas, Ikah ya bayyana cewar sun samu rahotannin cewar a shekaraun da suka gabata, wasu vata garisuna mafani ne da Keken Napep da Tamfolin, su hyi ma fasinjojin torob fashin kayayyakinsu, saboda ya tava haxuwa da wani mutum wanda irin hakan ta same shi.
Ikah ya bayyana cewar bayan da suka samu rahoton basu vata lokaci ba, sai suka kirawo taro, na ‘yan kwamitin jihar suka xauki mataki na hana amfani da Tamfolin, a matsayin abida za ayi amfani da shi wajen rufe shi Keken Napep, wannan kuma ya taimaka sosai wajen hana aikata laifuka sosai da sosai.
Da yake bayyana nasarorin daya samu lokacin daya hau kan karagar mlki, Ikah ya bayyana cewar lokacin da suka fahimci farashin lasisin direba, yana ci gaba da qaruwa duk shekara, ana kuma damuwar mambobinsu wajen amsar wasu kuxaxe da kuma takurawa daga jami’an tsaro da kuma sauran masu amfanai da hanya.
Gwamna Ugwuanyi ya bayyana cewar shi koda wanne lokai yana jin tausayin masu amfani da Keken Napep, ya ci gaba da bayanin cewra bayan sun yi qorafi, sai ya amince da su riqa amfani da Electronic rider permit wanda kuma bai da tsada, saboda ai bai kai farashin lasin ba.
Ya ci gaba da bayanin cewar mambobinsu ana ta quntata masu saboda idan suka tsaya suka xauki fasinja da kuma a jiye su, idan ba a wuraren da ‘yan qungiyoyinsu aka amince masu dasu riq yin hakan ba. Hakanan ma sun yi taro da jami’an ma’aikatar zurga zurga, sun nuna amincewarsu dasu riqa xaukar fasinja kamar yadda ‘yan tasi suke yi, ko waxanne wurare ne amma kuma ya dace su riqa tunawa da sauran masu amfani da hanyar, wajen tsayar da Keken nasu inda ba zai takura ma wasu mutane ba.
Ikah ya jinjina wa gwamnan jihar Enugu saboda zaman lafiyar daya kawo ma ‘yan qungiyar shi, da kuma jihar Enugu gaba xaya, saboda ai su sun san cewar jihar Enugu tana daga cikin jihohin, ko ita ce ma jiha wadda tafi zaman lafiya a Nijeriya. Amma kuma duk da hakan ya qqara tuna ma Gwamnan akan bashin da yace za i ba ‘yan qungiyarsu, sun kuma asusun ajiya, da kuma motra yaqin neman zaven da ya yi masu alkawari.
Uwaleke ya bayyana ma dalilin daya sa aka rage kuxaxen da ake kashewa lokacin yaqin neman zave, abin ba zai taimaka ma tavarvarewar tattalin arziki ba.
Ya qara bayyana shi matakin daya xauka zai rage givin da ake samu a yawan kuxaxen da ake samu a shekara, kamar dai, yadda dokar daidaiton tattalin arziki da ci gaban da kuma tsare tsare.
Ya ce rage kashe kuxaxen zai taimaka wajen samun daidaituwar al’amura, kuma hakan zai rage amso bashin da gwamnati take yi, wannan kuma bin da ba zai yiyuwa bane, idan aka yi la’akari da halin da ake ciki.

Like this:

Like Loading...
SendShareTweetShare
Previous Post

Ana Sa Ran Kasar Sin Ta Kara Zama Gagara Badau Ta Fannin Ci Gaban Tattalin Arziki Karkashin Samar Da Sauyi

Next Post

Muhammad Hambali Ya Sake Zama Shugaban NUT A Kano

Labarai Masu Nasaba

‘Yan Arewa Masu Kai Abinci Yankin Inyamurai Su Dakatar Saboda Kisa –Matasan Arewa A Kudu

‘Yan Arewa Masu Kai Abinci Yankin Inyamurai Su Dakatar Saboda Kisa –Matasan Arewa A Kudu

by
5 hours ago
0

...

EFCC Ta Bankado Gidaje 17 A Nijeriya Da Kasashen Waje Na Akanta Janar

EFCC Ta Bankado Gidaje 17 A Nijeriya Da Kasashen Waje Na Akanta Janar

by
17 hours ago
0

...

Ana Kokarin Siffanta Kungiyar Dattawan Arewa A Matsayin Mai Zuga ‘Yan Tawaye A Nijeriya – Dr. Hakeem

Ana Kokarin Siffanta Kungiyar Dattawan Arewa A Matsayin Mai Zuga ‘Yan Tawaye A Nijeriya – Dr. Hakeem

by Abdulrazaq Yahuza Jere
1 day ago
0

...

Masarautar Zazzau Ta Mayar Da Martani Kan Zargin Jama’atu Na Kai Karar Sarkinta

Masarautar Zazzau Ta Mayar Da Martani Kan Zargin Jama’atu Na Kai Karar Sarkinta

by Abubakar Abba
2 days ago
0

...

Next Post
Muhammad Hambali Ya Sake Zama Shugaban NUT A Kano

Muhammad Hambali Ya Sake Zama Shugaban NUT A Kano

Leave Comment

Domin bayar da talla ko neman ƙarin bayani a tuntuɓe mu a: +2348039216372

  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
Advertise with us | English Edition | Fashion Magazine | Business News

© 2022 Leadership Media Group .

No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU

© 2022 Leadership Media Group .

%d bloggers like this: