An Ja Hankalin Likitoci Dangane Da Tallafawa Mara Lafiya Ya Kashe Kanshi

Taron da aka yi na kungiyar likitoci ta duniya ta nuna rashin goyon bayanta ga kwararru kamar euthanasia da kuma physician, masu taimakawa  yin kisa, ga wadanda rashin lafiyarsu ya kai wani mizani a Afirka.

Kungiyar likitoci ta kasa ita ce ta jagorancin taron na kasa da kasa, wanda ya hada da wasu kungiyoyi biyar da Afirka, sun dauki matakin hana  wani kashe mara lafiya saboda tausayin rashin lafiyar shi,  wanda kuna doka ce wadda shi Physician ya yi rantsuwa, ta kuma hana shi amfani da ilmin sa ko kuma kwarewarsa, ya keta haddin dan adam.

Sanarwar  wadda shugaban kungiyar likitoci ta kasa NMA Dokta Mike Ogirima ya fitar ta bayyana cewar  physician wadanda suka taimaka na kisan maras lafiya, ‘’wannan ya karya doka ta al’adar Afirka’.

Matakin da suka dauka bayan da ita kungiyar ta duba yadda al’amarin taimakaa a kashe nutun saboda tsananin ciwon shi, baa bin da ya dace bane.

Yawancin kasashen Afirka basu da wani tsari na yadda ake kashe maras lafiya, idan ban da kasashen Kenya, Nijeriya, Zambia , da kuma Botswana, wadanda suke da wani tsari.

Maimakonhaka ma sai ita kungiyar ta kara karfafa kulawa sosai ga wanda bai da lafiya, suka kuma yi kira ga wasu tsare tsaren kasa, da kara ma bangaren lafiya kudade, da kuma kafa wuraren da za a rika kulawa  da marasa lafiya na kasa da kasa.

Yawancin kasashen Afirka tralauci ya yi masu yawa, ta yadda suma asibitocin ba wasu kayayyakin da suka dace, a  asibitoci, bugu da kari kuma kasafin da ake sa ma bangaren lafiya bai taka kara ya karya ba.

Gwamnatocin Tarayya Da Jihohi Zasu Fitar Da Ka’idojin Rahotannin Bangaren Lafiya

Daga Idris Aliyu Daudawa

Ma’aikatar lafiya ta gwamnatin tarayya ta shirya taron ilmantarwa na kawan uku domin ma’aikatan lafiya, ‘yan jaridu, dsa kuma masu ruwa da tsaki, zasu samar da wasu dokoki na yadda za rika bada rahoton harkar lafiya.

Su ka’idojin wadanda za abi lokacin bada rahoton bangaren lafiya, kamar dai yadda Darekatan harkokin yada labarai, da kuma hulda da jama’a Mrs Boade Akinola, ta ce idan kamammala, za  a rarrabawa Editoci, kuma ‘yan jaridu masu bada rahotn bangaren lafiya, a kasa baki daya.

Hakan shi zai ‘taimakawa ‘yan jarida su rik bada labaran  al’amuran da suka shafi bangaren lafiya, kamar yadda ya kamata, da kuma yadda ba za arage ko kuma kara gishiri ba’’.

Shi dai wannan taro na horarwa an yi shi ne a Kaduna , aka kuma zabo mahalrta daga ma’aikatar lafiya ta tarayya, ma’aikatun lafiya na jihohi, Hukumar lafiya matakin farko, sai kuma Hukumomi  kamarsu  FHI, 360, NURHI, FMOI, da kuma  tsare tsaren sadarwa ta kasa.

A na ta gudummawarta a lokacin da ake bude shi taron shugabar sashen yadda ake ktautatawa ba ngaren lafiya, FMOH Mrs Patricia,Freeman cea ta yi, muhimmancin shi taoron ilmantarwar shi ne, a koya ma ‘yanjaridu yadda ya kamata su rika bada labaran da suka shafi bangaren lafiya.

Ta ci gaba da cewar abin zai hada da wasu kayayyaki da zasu kunshi wasu abubuwa da suke tare da cikakkun bayanai dangane da tsare tsaren lafiya wani aiki, ko kuma wata cuta.

‘su  tsare tsaren ana son a tabbatar bada rahotanni yadda ya  kamata su ‘yan jaraida ake son su rika yi’.

 

Exit mobile version