Leadership News Hausa
No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
No Result
View All Result
Leadership News Hausa
No Result
View All Result

Jami’an Afirka Sun Nuna Goyon Baya Kan Gasar Olympics Ta Lokacin Hunturu Ta Beijing

by
4 months ago
in DAGA BIRNIN SIN
1 min read
Jami’an Afirka Sun Nuna Goyon Baya Kan Gasar Olympics Ta Lokacin Hunturu Ta Beijing
WhatsAppShare on FacebookShare on TwitterShare on Telegram
ADVERTISEMENT

Daga CRI Hausa,

A ranar 13 ga wata, shugaban kasar Comoros Azali Assoumani ya bayyana cewa, ko da yake, ana fuskantar matsalar yaduwar annobar cutar numfashi ta COVID-19, amma, tabbas ne, kasar Sin za ta cimma nasarar gudanar da gasar wasannin motsa jiki ta Olympics ta lokacin hunturu, za ta kuma kare tsaro da lafiyar ‘yan wasan kasashen duniya, da ma jama’ar kasar Sin yadda ya kamata. Kasar Sin ta kware wajen gudanar da babbar gasar wasannin motsa jiki, tabbas ne, za ta cimma nasara wajen karbar bakuncin gasar Olympics ta lokacin sanyi ta Beijing.

Labarai Masu Nasaba

Wang Wenbin: Fatanmu Shi Ne Amurka Ta Aiwatar Da Abubuwan Da Ta Alkawarta

Kasar Sin Ta Yi Kira Ga Kasashen Duniya Da Su Kara Hada Hannu Wajen Daidaita Kasuwar Abinci Ta

Haka kuma, shugaban kwamitin gasar wasannin motsa jiki ta Olympics na kasar Mali ya bayyana cewa, kasarsa tana goyon bayan kasar Sin wajen gudanar da gasar wasannin motsa jiki ta Olympics ta lokacin hunturu ta Beijing ta shekarar 2022, haka kuma, ba ta goyon bayan siyasantar da gasar Olympics.

A nasa bangaren, shugaban kwamitin shirya gasar wasannin motsa jiki ta Olympics na kasar Namibiya ya ce, “kasancewa tare” wani muhimmin bangare ne cikin taken Olympics, kwamitin gasar Olympics na kasar Namibiya ba zai amince da wadanda ke neman siyasantar da gasar wasannin motsa jikin ba, kuma, yana goyon bayan gasar wasannin motsa jiki ta lokacin hunturu ta Beijing, da fatan Sin za ta cimma nasarar gudanar da gasar yadda ya kamata. (Mai Fassarawa: Maryam Yang)

Like this:

Like Loading...
SendShareTweetShare
Previous Post

Shugaban Gabon Ya Nuna Yabo Kan Makarantar Da Kamfanin Sin Ya Gina A Libreville

Next Post

Wakilin Sin: Kasar Sin Za Ta Kiyaye Matsayinta Na Sahihiyar Aminiyar Sauran Kasashe Masu Tasowa

Labarai Masu Nasaba

Wang Wenbin: Fatanmu Shi Ne Amurka Ta Aiwatar Da Abubuwan Da Ta Alkawarta

Wang Wenbin: Fatanmu Shi Ne Amurka Ta Aiwatar Da Abubuwan Da Ta Alkawarta

by CMG Hausa
10 hours ago
0

...

Kasar Sin Ta Yi Kira Ga Kasashen Duniya Da Su Kara Hada Hannu Wajen Daidaita Kasuwar Abinci Ta Duniya

Kasar Sin Ta Yi Kira Ga Kasashen Duniya Da Su Kara Hada Hannu Wajen Daidaita Kasuwar Abinci Ta

by CMG Hausa
10 hours ago
0

...

Kasar Sin Ta Yi Kira Ga Kasashen Duniya Da Su Kara Hada Hannu Wajen Daidaita Kasuwar Abinci Ta Duniya

Kasar Sin Ta Yi Kira Ga Kasashen Duniya Da Su Kara Hada Hannu Wajen Daidaita Kasuwar Abinci Ta Duniya

by CMG Hausa
10 hours ago
0

...

MOC: Dalilan Da Ke Jawo Jarin Waje A Kasar Sin Ba Su Canja Ba

MOC: Dalilan Da Ke Jawo Jarin Waje A Kasar Sin Ba Su Canja Ba

by CMG Hausa
13 hours ago
0

...

Next Post
Wakilin Sin: Kasar Sin Za Ta Kiyaye Matsayinta Na Sahihiyar Aminiyar Sauran Kasashe Masu Tasowa

Wakilin Sin: Kasar Sin Za Ta Kiyaye Matsayinta Na Sahihiyar Aminiyar Sauran Kasashe Masu Tasowa

Domin bayar da talla ko neman ƙarin bayani a tuntuɓe mu a: +2348039216372

  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
Advertise with us | English Edition | Fashion Magazine | Business News

© 2022 Leadership Media Group .

No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU

© 2022 Leadership Media Group .

%d bloggers like this: