• English
  • Business News
Sunday, October 19, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Kafafan Yada Labarai Na Jamus: Ayyukan Makamashi Mara Gurbata Muhalli Na Kasar Sin Zai Bunkasa Ci Gaba A Afirka

by CGTN Hausa and Sulaiman
1 year ago
Jamus

Bisa labarin da Deutsche Welle na kasar Jamus ya bayar, an ce, ayyukan samar da makamashi mai tsafta na kara yin tasiri a dangantakar tattalin arzikin Sin da Afirka, yayin da cinikayya tsakanin bangarorin biyu ke samun ci gaba cikin shekaru 20 da suka gabata.

 

A taron kolin dandalin tattauna hadin gwiwar Sin da Afirka ko FOCAC na shekarar 2024 da aka kammala kwanan nan, kasar Sin ta bayyana shirin aiwatar da ayyukan samar da makamashi mai tsafta 30 a Afirka, domin tallafawa ci gaban nahiyar. Bugu da kari, kasar Sin za ta ba da karin tallafin kudi yuan biliyan 360 kwatankwacin dalar Amurka biliyan 50.8 ga kasashen Afirka cikin shekaru uku masu zuwa.

  • Xi Ya Rattaba Hannu Kan Umarnin Amfani Da Ka’idojin Kare Muhalli A Aikin Soja
  • Fasahohin Kasar Sin Na Taimakawa Afirka Tabbatar Da Wadatar Abinci

Rahoton mai taken “Kasar Sin ta kuduri aniyar karfafa huldar makamashi mai tsafta da Afirka.” Ya bayyana cewa, Ana sa ran wadannan tsare-tsare za su samar da a kalla sabbin guraben aikin yi miliyan 1. Rahoton ya kara da cewa, tun farkon karnin da muke ciki, cinikayya tsakanin Sin da Afirka ya karu da kashi 17.2 cikin dari a duk shekara. Yayin da a cikin watanni bakwai na farkon shekarar 2024, yawan cinikin ya kai yuan triliyan 1.19 kwatankwacin dalar Amurka biliyan 168.

 

LABARAI MASU NASABA

An Bude Taron Sanin Makamar Aiki Na Cika Shekaru 80 Da Kafuwar MDD A Wuhan Na Kasar Sin

Kamfanin Gine-Gine Na CCECC Ya Fara Gina Wani Titin Mota Da Zai Rage Cunkoso A Birnin Abuja Na Tarayyar Najeriya

Rahoton ya kuma rawaito Christian-Geraud Neema, wani mai bincike na kasar Sin daga Mauritius, wanda ya yi karatu tare da yin aiki a kasar Sin tsawon shekaru goma na cewa, batun makamashi mai tsafta ya kasance kan gaba cikin muhimman batutuwan hadin gwiwar Sin da Afirka a nan gaba. Kana Afirka za ta taka muhimmiyar rawa a tsarin samar da kayayyaki masu amfani sabbin makamashi na kasar Sin, yayin da bukatar nahiyar ta sauyi zuwa yin amfani da makamashi mara gurbata muhalli za ta yi tasiri sosai kan dangantakar dake tsakanin kasashen biyu. (Mai Fassara: Mohammed Yahaya)

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

An Bude Taron Sanin Makamar Aiki Na Cika Shekaru 80 Da Kafuwar MDD A Wuhan Na Kasar Sin
Daga Birnin Sin

An Bude Taron Sanin Makamar Aiki Na Cika Shekaru 80 Da Kafuwar MDD A Wuhan Na Kasar Sin

October 18, 2025
Kamfanin Gine-Gine Na CCECC Ya Fara Gina Wani Titin Mota Da Zai Rage Cunkoso A Birnin Abuja Na Tarayyar Najeriya
Daga Birnin Sin

Kamfanin Gine-Gine Na CCECC Ya Fara Gina Wani Titin Mota Da Zai Rage Cunkoso A Birnin Abuja Na Tarayyar Najeriya

October 18, 2025
Masanin Ilimin Physics Chen Ning Yang Ya Rasu Yana Da Shekaru 103
Daga Birnin Sin

Masanin Ilimin Physics Chen Ning Yang Ya Rasu Yana Da Shekaru 103

October 18, 2025
Next Post
Samar Da Asibitin Koyarwa A Lafiya Cigaba Ne Ga Jihar Nasarawa – Dr Ikrama

Samar Da Asibitin Koyarwa A Lafiya Cigaba Ne Ga Jihar Nasarawa - Dr Ikrama

LABARAI MASU NASABA

Sauya Sheƙa: APC Za Ta Lashe Kashi 95% Na Ƙuri’un Kaduna A 2027 – Gwamna Sani

Sauya Sheƙa: APC Za Ta Lashe Kashi 95% Na Ƙuri’un Kaduna A 2027 – Gwamna Sani

October 19, 2025
Ko Kin San… Yadda Za Ki Gyara Kanki Da Kanki?

Ko Kin San… Maganin Sanyi Na Mata (Infection)?

October 19, 2025
JTF Ta Kama Wani Da Ake Zargin Mai Safarar Miyagun Ƙwayoyi Ne Ga ‘Yan Bindiga A Jihar Kogi

JTF Ta Kama Wani Da Ake Zargin Mai Safarar Miyagun Ƙwayoyi Ne Ga ‘Yan Bindiga A Jihar Kogi

October 19, 2025
Abin Da Nijeriya Ke Bukata Kafin Samun Damar Zuwa Gasar Kofin Duniya

Abin Da Nijeriya Ke Bukata Kafin Samun Damar Zuwa Gasar Kofin Duniya

October 19, 2025
Yadda Ake Alkaki

Yadda Ake Alkaki

October 19, 2025
Kar Ki Yi Kuskuren Da Za Ki Yi Da Na Sani A Kai (1)

Kar Ki Yi Kuskuren Da Za Ki Yi Da Na Sani A Kai (2)

October 19, 2025
An Sanya Hannu Kan Yarjejiyar Zaman Lafiya A Gaza

An Sanya Hannu Kan Yarjejiyar Zaman Lafiya A Gaza

October 19, 2025
Nijar

Gwamnatin Nijar Ta Yaye Tsofaffin Mayaka 369 Da Aka Bai Wa Horon Sauya Tunani

October 19, 2025
Yadda Zargin Takardar Karatun Bogi Ta Tilasta Wa Minista Nnaji Murabus

‘Yan Siyasa 11 Da Suka Faɗa Dambarwar Takardar Shaidar Karatu Ta Bogi

October 19, 2025
gombe

Ɗaliban Jihar Gombe Sun Samu Ƙarin Kashi 100 Na Kuɗin Tallafin Karatu

October 18, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.