CRI Hausa">
Leadership Hausa Newspapers
No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
No Result
View All Result
Leadership Hausa Newspapers
No Result
View All Result
Home DAGA BIRNIN SIN

Kafar Watsa Labaran Amurka: Amurka Ta Yi Karya Kan Xinjiang Bisa Rahoton Karya

by CRI Hausa
February 21, 2021
in DAGA BIRNIN SIN
2 min read
Kafar Watsa Labaran Amurka: Amurka Ta Yi Karya Kan Xinjiang Bisa Rahoton Karya
WhatsAppShare on FacebookShare on TwitterShare on Telegram

A kwanakin baya ne wata kafar watsa labaran kasar Amurka ta bayyana cewa, gwamnatin Amurka ta zargi gwamnatin kasar Sin wai tana aiwatar da manufar kisan kare dangi a yankin Xinjiang bisa rahoton nazarin da wani mai tsattsauren ra’ayin addini ya gabatar, amma hakika wannan mai tsattsauren ra’ayin ya rubuta rahoton ne da alkaluman karya domin shafawa kasar Sin bakin fenti.

Shafin yanar gizo na Grayzone na Amurka, ya wallafa wani rahoton bincike a ranar 18 ga wata, inda aka yi nuni da cewa, gwamnatin Amurka da wasu manyan kafofin watsa labarai na kasashen yamma sun ruwaito wani rahoton nazari wanda wani mai tsattsauren ra’ayin addini Adrian Zenz ya wallafa a watan Yunin bara, inda suka zargi gwamnatin kasar Sin wai tana aiwatar da kisan kare dangi a yankin Xinjiang.
Rahoton shafin yanar gizon Grayzone ya yi nuni da cewa, a cikin rahotonsa, Adrian Zenz ya bayyana cewa, ana iya mayar da manufar kayyaden yawan al’umma a matsayin kisan kare dangi, saboda ya tarar cewa, a cikin ‘yan shekarun da suka gabata, yawan wasu ‘yan kananan kabilun yankin Xinjiang ya ragu, amma alkaluman da ya ruwaito a cikin rahotonsa sun nuna cewa, yawan ‘yan kabilar Uygur dake yankin ya karu bisa babban mataki tsakanin shekarar 2010 zuwa ta 2018, kuma karuwar ‘yan kabilar Uygur a yankin ta fi karuwar ‘yan kabilar Han yawa tsakanin shekarar 2005 zuwa ta 2015, duk wadannan alkaluma ba su dace da ra’ayin da ya nuna ba.
Rahoton shafin yanar gizon Grayzone ya kara da cewa, wasu manyan kafofin watsa labaran kasashen yamma sun kira Adrian Zenz masanin harkokin kasar Sin, kuma sun kasa kula da ra’ayin da ya dauka kan siyasa da addini, hakika Adrian Zenz, ‘dan asalin Jamus ne mai tsattsauren ra’ayin addini, wanda ke aiki a asusun tunawa da wadanda suka sha wahalar kwaminis da gwamnatin Amurka ta kafa.(Mai fassarawa: Jamila daga CRI Hausa)

SendShareTweetShare
Previous Post

An Wallafa Littafin Da Xi Jinping Ya Rubuta Kan Tarihin JKS

Next Post

Kwamitin Tsakiya Na JKS Ya Fitar Da Takardar Farko Ta Ingiza Farfadowar Kauyukan Kasa

RelatedPosts

Sin Ba Ta Son Yin Babakere, Mutunta Juna Da Hadin Kai Sune Ginshikan Makomar Huldar Sin Da Amurka

Sin Ba Ta Son Yin Babakere, Mutunta Juna Da Hadin Kai Sune Ginshikan Makomar Huldar Sin Da Amurka

by CRI Hausa
17 hours ago
0

Daga Amina Xu Kwanan baya, farfesa jami’ar Harvard Joseph S....

Karya Ba Za Ta Boye Nasarorin Da Aka Cimma Wajen Tabbatar Da Hakkin Dan Adam A Xinjiang Ba

Karya Ba Za Ta Boye Nasarorin Da Aka Cimma Wajen Tabbatar Da Hakkin Dan Adam A Xinjiang Ba

by CRI Hausa
17 hours ago
0

Daga CRI Hausa Kwanan nan ne kasar Amurka da sauran...

Wang Yi: Taimakawa Kasashen Afirka Yaki Da COVID-19 Da Farfado Da Tattalin Arzikinsu Abu Ne Mafi Muhimmanci Ga Hadin-Gwiwar Sin Da Afirka

Wang Yi: Taimakawa Kasashen Afirka Yaki Da COVID-19 Da Farfado Da Tattalin Arzikinsu Abu Ne Mafi Muhimmanci Ga Hadin-Gwiwar Sin Da Afirka

by CRI Hausa
17 hours ago
0

Daga CRI Hausa Memban majalisar gudanarwar kasar Sin, kana ministan...

Next Post
Kwamitin Tsakiya Na JKS Ya Fitar Da Takardar Farko Ta Ingiza Farfadowar Kauyukan Kasa

Kwamitin Tsakiya Na JKS Ya Fitar Da Takardar Farko Ta Ingiza Farfadowar Kauyukan Kasa

Domin sanya talla ko karin bayani a tuntube wannan numbar +2348126152609.

ADVERTISEMENT
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
Advertise with us

© 2020 Leadership Group .

No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU

© 2020 Leadership Group .

Go to mobile version