Kallan Talabijin Na Tsawon Lokaci Na Iya Janyo Wa Lafiyarka Matsaloli

Shin kana son kayi kiba da son yin soyayya ko kuma mace da take aon ta rage yawan daukar juna biyu, ko kuma kana son ka karanta doguwar rayuwr kain harka kake bukata ka dauke naurar ka ta chanza tashar Talabijin don ka kalli Talabijin din musamman ka shafe awowi kana kallo zakaga yadda illar hakan zata janyowa lafiyar ka da kuma rage maka tsawon kwana.
1 Zata iya janyo maka matsalar kiwaon lafiya
Acewar Stebe Gortmaker, Farfesa a makarantar kiwion lafiya dake Harbard ya bayyana dalilan da ya kamata ka tsallake tallace-tallace da ake sanya a Talabijin bugu da kari kuma mutane suna ganin cewrar in kana zama a waje ka jima zai ka iya yin kiba.
2. kallon Talabijin zai iya kara maka hadarin ciwon siga:
Bincike da aka gudanar akan mutane ya nuna cewar mutane zasu iya kamuwa da ciwon siga indan suka sahfe awowi suna kallon Talabijin a rana kuma kamuwa da ciwon zai iya karuwa zuwa kashi 3.4 bisa dari mai makon mayar da hankali akan abinda mutanen suka kalla a Talabijin a cikin Mujallar sad a ya gabatar wani masani mai suna Andrea Kriska a jami’ar Pittsburgh a wanda ya gudanar da binciken ya kuma wallafa shi a a cikin watan Afirilu a cikin mujallar ciwon siga ya bayyana cewar Kallaon Talabijin na zuwa awowi zai iya shafar lafiyar dan adam.
Shima wani mai bincike mai suna Bonny Rockette-Wagner yace, wasu binciken da aka gudanar sun nunna cewar, muna motsawa dan kadan a lokacin da muke kallon Talabijin idan aka kwatanta da a lokacin da muke gudanar da aiki.
3. Daukar dogon lokacin wajen kallaon Talabijin zai iya haifar da ciwon zuciya:
da yake Ko cewar idan kana kallon akwai hujjuji Talabijin na lokaci mai tsawo zaka iya janyowa lafiyar ka matsala harda kallon Talabijin a cikin dakin barci. A wani bincike da aka gudanar a Harbard, ya nuna cewar mutanen da suke shafe awowi ashirin suna kallon Talabijin a cikin sati maniyin su zai kai kashi arba’in da hudu fiye da mutanen da basa kallon Talabijin kuma yawan karuwar ayyuka yana karuwa da maniyi. Har ila yau, wasu binciken da aka gudanar a baya ya nuna cewar yawan awowin da mutane ke shafewa suna kallaon Talabijin, zai iya janyo masu da kamuwa da ciwon zuciya da kuma kasa yin haihuwa.
4. Zata iya janyo lalata danganata:
A cikin wani bincike da aka wallafa a wata mujalla a shekaru da dama da suka wuce ta koyon aikin jarida, ya nuna cewar, in har ka kasance mai yin ammana da kallon faifan soyayya a Talabijin, zaka iya jifa danganatar ka da iyalan ka a cikin matsala.
5. Zata iya zama kalmar da yaro zai tashi da fadar ta:
Acewar Dabid L. Hill, idan a shekarun farko ne Amurkawa suke fara kallaon Talabijin da kuma sauran kafafen yada labarai harda yadda yara suke yin amfani da wayar hannu kuma muna shawartar iyaye kada su dinga barin yayan su suna kallon Talabijin don a nishadantar dasu a lokacin da suke shekarun su basu fi biyu ba.
6. Kallon Talabjin ga yara yana sanya su koyi rikici:
Yaran dake kallon Talabijin da ake nuna yanayin rikice-rikice zasu iya daukar dabi’ar hakan harda yadda suke kallaon wasanni na fada a wasa na Talabijin, Amma Hill yace ba dukkan yara bane kallon zai iya shafa ba, amma bincike ya nuna cewar, fara kallon Talabijin da wuri, zai iya jefa yara rungumar dabi’ar rikici har zuwa lokacin girman matasan.
7. kasancewa a cikin damuwa:
A cikin bincike da aka gabatar a cikin wannan shekarar a taron shekara da aka gudanar a yankin San Juan, Puerto Rico, ya gano cewar kebewar da mutum yake yi da nuna jin gaiya sunada alaka da daukar dogon lokacin da ake yi ana kallon Talabijin.
8. Zata iya hana maka barci:
Yawan awowin da mutane suke shafewa suna kallon Talabijin zai iya shafar barcin su domin a lokacin da suka zo yin barcin zai ki zuwa.
9. Tana gajarta mana tsawon rayuwa:
A bisa binciken da aka gudanar an gano cewar yawan lokacin da ake batawa ana kallon Talabijin yana iya janyowa mutum mutuwa da wuri. Bincike wanda aka wallafa shi a mujalar kasar Amurka ya nuna cewar wadanda aka yi gwajin a kansu suna shafe awowi suna kallaon Talabijin a rana zasu iya mutuwa da wuri.

Exit mobile version