ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Sunday, December 21, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Kamata Ya Yi Gwamnatin Amurka Ta Yi La’Akari Da Dalilan Karbuwar Gwamnan Jihar California A Kasar Sin

by CGTN Hausa
2 years ago
Amurka

Gwamnan California na kasar Amurka Gavin Newsom, yana ziyarar aiki a nan kasar Sin, kuma Shugaban kasar Sin Xi Jinping ya gana da shi a ranar Laraba 25 ga watan nan. 

Jaridar Daily Post ta Birtaniya ta ba da labarin cewa, shugabannin Sin sun yi matukar maraba da ziyarar mista Newsom. Baya ga haka, wasu kafofin yada labarai na ketare sun ba da sharhi cewa, wannan ya alamta cewa, Sin na dora muhimmanci, da kuma sa ran hadin kai tsakanin larduna daban-daban na Sin da jihohin Amurka.

  • A Tausaya Wa Talaka
  • Duk Da Kashe Naira Tiriyan 7, Har Yanzu Lantarkin Nijeriya Jiya-i-yau

Tun daga watan Yuni na bana, Xi Jinping ya gana da wasu baki daga Amurka, kamar su Bill Gates, shugaban asusun Bill da Melinda Gates, da tsohon sakataren harkokin wajen kasar Henry Alfred Kissinger. Kana ya amsa wasikun da abokai Amurkawa suka aika masa, don ingiza hadin kai tsakanin yankunan kasashen biyu a fannoni daban-daban.

ADVERTISEMENT

Sau da yawa, Xi Jinping ya sha bayyana ra’ayinsa cewa, tushen huldar Sin da Amurka shi ne kyautata dangantakar al’umommin biyu, kuma makomar huldar kasashen biyu na dogaro kan matasa. A wannan karo kuma, Xi ya kara da cewa, hadin kan yankuna daban-daban na kasashen biyu na karawa huldar kasashen biyu kuzari.

Yawan GDPn kasashen biyu ya kai 1 bisa 3 na dukkan duniya, inda yawan mutane da GDPn ya shafa ya kai kashi 1 cikin 4. Ban da wannan kuma, yawan kudaden cinikayyar kasashen biyu ya kai kashi 1 cikin 5, irin wadannan ci gaban da bangarorin biyu ke samu na da ma’ana matuka, kuma dole ne a kiyaye su.

LABARAI MASU NASABA

Wajibi Ne Tawagar MONUSCO Ta Wanzar Da Cin Gashin Kai In Ji Wakilin Kasar Sin

An Nuna Jigo Da Tambarin Shagalin Murnar Bikin Bazara Na Shekarar 2026 A Moscow

Jihar California ta yi watsi da bambancin ra’ayi a fannin siyasa, ta rungumi ra’ayin hadin kai da samun ci gaba tare, wanda hakan ya zamowa ’yan siyasar Amurka abun koyi, saboda irin wannan hadin kai ya amfani al’ummomin bangarorin biyu. (Amina Xu)

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

Wajibi Ne Tawagar MONUSCO Ta Wanzar Da Cin Gashin Kai In Ji Wakilin Kasar Sin
Daga Birnin Sin

Wajibi Ne Tawagar MONUSCO Ta Wanzar Da Cin Gashin Kai In Ji Wakilin Kasar Sin

December 20, 2025
An Nuna Jigo Da Tambarin Shagalin Murnar Bikin Bazara Na Shekarar 2026 A Moscow
Daga Birnin Sin

An Nuna Jigo Da Tambarin Shagalin Murnar Bikin Bazara Na Shekarar 2026 A Moscow

December 20, 2025
An Fara Aiki Da Na’urar Fasahar Samar Da Lantarki Daga Iskar CO₂ Da Aka Sarrafa A Lardin Guizhou Na Kasar Sin
Daga Birnin Sin

An Fara Aiki Da Na’urar Fasahar Samar Da Lantarki Daga Iskar CO₂ Da Aka Sarrafa A Lardin Guizhou Na Kasar Sin

December 20, 2025
Next Post
Sarkin Maru Ya Tsalake Rijiya Da Baya Yayin Harin ‘Yan Bindiga A Zamfara

Sarkin Maru Ya Tsalake Rijiya Da Baya Yayin Harin 'Yan Bindiga A Zamfara

LABARAI MASU NASABA

Zaben Fidda Gwani A APC: Sanatocin Jigawa Sun Rasa Tikitin Komawa Majalisa

APC Za Ta Gudanar Da Babban Taronta Na Kasa A Watan Maris

December 21, 2025
Mun Shirya Tsaf Domin Lashe Gasar AFCON Ta Bana – Bassey

Mun Shirya Tsaf Domin Lashe Gasar AFCON Ta Bana – Bassey

December 21, 2025
Sarakuna Na Da Rawar Takawa Wajen Kare Muhalli A Nijeriya – Ministan Muhalli

Sarakuna Na Da Rawar Takawa Wajen Kare Muhalli A Nijeriya – Ministan Muhalli

December 21, 2025
Me Ya Sa Ake Fifita Ilimin Boko A Kan Na Addini?

Me Ya Sa Ake Fifita Ilimin Boko A Kan Na Addini?

December 21, 2025
Yadda Itacen Dorawa Ke Warkar Da Cututtuka Daban-daban

Yadda Itacen Dorawa Ke Warkar Da Cututtuka Daban-daban

December 21, 2025
‘Yansanda Sun Kama Ɗan Bindiga Da Kuɗin Fansa Naira Miliyan 5 A Delta

An Cafke Wani Mutum Da Ya Lakada Wa Dansa Duka Har Lahira A Edo

December 21, 2025
Bambance-bambancenmu Shine Ƙarfinmu — Uba Sani

Bambance-bambancenmu Shine Ƙarfinmu — Uba Sani

December 21, 2025
Kotu Ta Fara Sauraren Korafe-korafen Dalibai A Kan Jami’ar MAAUN

Kotu Ta Fara Sauraren Korafe-korafen Dalibai A Kan Jami’ar MAAUN

December 21, 2025
Tinubu Ya Sauya Sunan Jami’ar Azare Don Karrama Sheikh Dahiru Usman Bauchi

Tinubu Ya Sauya Sunan Jami’ar Azare Don Karrama Sheikh Dahiru Usman Bauchi

December 20, 2025
Wajibi Ne Tawagar MONUSCO Ta Wanzar Da Cin Gashin Kai In Ji Wakilin Kasar Sin

Wajibi Ne Tawagar MONUSCO Ta Wanzar Da Cin Gashin Kai In Ji Wakilin Kasar Sin

December 20, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.