ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Sunday, November 15, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Kar Ku Damu Ba Wata Babbar Gobara Ba ce – Matatar Dangote 

by Abubakar Sulaiman
2 years ago

LABARAI MASU NASABA

Atiku: An Dakatar da Limamin Da Ya Jagoranci Sallar Jam’in Da Muka Yi

Manoman Yobe Sun Yi Farin Ciki Da Inganta Tsaro, Sun Koka Kan Tsadar Taki

Wata ƴar karamar gobara ta tashi a yau Larabar a sashen kula da matatar man fetur ta Dangote. Hukumar kula da matatar man ta Dangote tabbatar da cewa an shawo kan gobarar da ta shi a matatar ba tare da bata lokaci ba, tare da bayyana gobarar a matsayin wata  ƙaramar gobara.

Anthony Chiejina, mai magana da yawun kamfanin Dangote ne ya bayyana hakan a wata sanarwa da ya fitar, inda ya kwantar da hankulan jama’a tare da jaddada cewa babu wani abin fargaba.

  • An Tona Asirin Masu Yi Wa Matatar Dangote Zangon Ƙasa
  • Hauhawar Farashin Siminti: Majalisa Ta Bai Wa Dangote, BUA, Da Sauransu Wa’adin Kwanaki 14 Su Bayyana Gabanta

Chiejina ya tabbatar da cewa an shawo kan gobarar cikin gaggawa kuma matatar ta ci gaba da aiki kamar yadda aka saba. Ya kuma ba da tabbacin cewa ba a samu rauni ko jikkata a tsakanin ma’aikatan da ke bakin aiki ba.

ADVERTISEMENT
Abubakar Sulaiman
Website |  + postsBio
  • Abubakar Sulaiman
    Matar Gwamnan Kano Ta Nemi Saki, Ta Amince Ta Mayar Da Sadakinta
  • Abubakar Sulaiman
    APC Ta Kafa Kwamitin Sulhu A Borno
  • Abubakar Sulaiman
    Bayan Karɓar Miliyan 56, Masu Garkuwa Sun Kashe Ibrahim Kadafa
  • Abubakar Sulaiman
    Hadimin Tinubu Ya Musanta Rahoton Jifan Ayarin Motocin Shugaban A Masallaci

MASU ALAKA

Atiku: An Dakatar da Limamin Da Ya Jagoranci Sallar Jam’in Da Muka Yi
Labarai

Atiku: An Dakatar da Limamin Da Ya Jagoranci Sallar Jam’in Da Muka Yi

November 15, 2026
IFAD
Manyan Labarai

Manoman Yobe Sun Yi Farin Ciki Da Inganta Tsaro, Sun Koka Kan Tsadar Taki

November 15, 2026
Shin Abaya Tana Ɗaukar Hukuncin Hijabi? 
Labarai

Shin Abaya Tana Ɗaukar Hukuncin Hijabi? 

November 15, 2026
Next Post
Sharhi:Karya Fure Take Ba Ta ‘Ya’ya

Sharhi:Karya Fure Take Ba Ta 'Ya'ya

LABARAI MASU NASABA

Atiku: An Dakatar da Limamin Da Ya Jagoranci Sallar Jam’in Da Muka Yi

Atiku: An Dakatar da Limamin Da Ya Jagoranci Sallar Jam’in Da Muka Yi

November 15, 2026
Manyan Abubuwan Da Suka Faru A Kannywood Makon Da Ya Gabata

Manyan Abubuwan Da Suka Faru A Kannywood Makon Da Ya Gabata

November 15, 2026
Jaruma Teema Ta Fasa Ƙwai Kan Zargin Saya Mata Mota Da Dino Melaye Ya Yi

Jaruma Teema Ta Fasa Ƙwai Kan Zargin Saya Mata Mota Da Dino Melaye Ya Yi

November 15, 2026
Wakilan Sin Da Na Amurka Sun Gudanar Da Taron Farko Na Majalisar Cinikayya Karkashin Tsarin Shawarwarin Tattalin Arziki Da Cinikayya

Wakilan Sin Da Na Amurka Sun Gudanar Da Taron Farko Na Majalisar Cinikayya Karkashin Tsarin Shawarwarin Tattalin Arziki Da Cinikayya

November 15, 2026
IFAD

Manoman Yobe Sun Yi Farin Ciki Da Inganta Tsaro, Sun Koka Kan Tsadar Taki

November 15, 2026
Mataimakin Firaministan Kasar Sin Ya Yi Jawabi A Yayin Bikin Bude Taro Na 4 Na Majalisar Ba Da Shawara Kan Harkokin Masana’antu Da Kasuwanci Ta APEC

Mataimakin Firaministan Kasar Sin Ya Yi Jawabi A Yayin Bikin Bude Taro Na 4 Na Majalisar Ba Da Shawara Kan Harkokin Masana’antu Da Kasuwanci Ta APEC

November 15, 2026
Shin Abaya Tana Ɗaukar Hukuncin Hijabi? 

Shin Abaya Tana Ɗaukar Hukuncin Hijabi? 

November 15, 2026

Na Yi Aure Kafin Na Yi Istibra’i, Ina Mafita?

November 15, 2026
Za A Ci ’Yan Siyasa Masu Kalaman Ɓatanci Tarar Miliyan 10 Da Ɗaurin Watanni 12 — INEC

2027: INEC Na Fuskantar Dambarwar Sahihancin Kundin Rajistar Zaɓe

November 15, 2026
Wang Yi Ya Yi Kira Da A Wanzar Da Tattaunawa Tsakanin Sin Da Amurka

Wang Yi Ya Yi Kira Da A Wanzar Da Tattaunawa Tsakanin Sin Da Amurka

November 14, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.