• English
  • Business News
Friday, July 4, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Kasar Amurka Na Illata Al’amuran Kasa Da Kasa Da Na Shiyya-Shiyya

by CGTN Hausa
1 year ago
in Daga Birnin Sin
0
Kasar Amurka Na Illata Al’amuran Kasa Da Kasa Da Na Shiyya-Shiyya

U.S. Deputy Ambassador Robert Wood votes against resolution during a Security Council meeting at United Nations headquarters, Thursday, April 18, 2024. (AP Photo/Yuki Iwamura)

Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsAppTelegram

Labarai Masu Nasaba

Sin Na Kara Rungumar Nau’o’in Makamashi Marasa Gurbata Muhalli

Sin Na Fatan Yin Tafiya Bai Daya Tare Da Amurka 

‘Yan siyasar Amurka da ke cewa suna goyon bayan ‘shirin kafa kasashe biyu’ ba sa goyon bayan kafa kasar Falasdinu.” “Abin da ake kira ‘kasa mafi girma a dimokuradiyya’ babbar karya ce.” …A cikin ‘yan kwanakin nan dai ana ci gaba da suka a shafukan sada zumunta na kasashen ketare, dangane da matakin da kasar Amurka ta dauka na kin amincewa da bukatar Falasdinu ta zama mamba a Majalisar Dinkin Duniya. 

Kasashe da dama kamar Sin, da Masar, da Ireland da dai sauransu, sun nuna rashin jin dadinsu kan hakan. Kwamitin hadin gwiwa na kasashen yankin Gulf ya fitar da wata sanarwa, inda ya soki matakin da Amurka ta dauka na ja da baya, a kokarin da ake na ganin an samar da zaman lafiya mai cike da adalci a yankin gabas ta tsakiya.

  • Burina Na Yi Rubutun Da Ko Ba Ni A Yi Alfahari Da Shi Ba Na Allah Wadai Ba – Mustapha
  • Xi Ya Mika Tuta Ga Rundunar Samar Da Bayanai Ta PLA

A matsayinta na mamba ta dindindin a kwamitin sulhun Majalisar Dinkin Duniya, Amurka ta kada kuri’ar kin amincewa a ranar 18 ga wata bisa agogon wurin, ba tare da jin kai ba, inda ta wargaza mafarkin al’ummar Palasdinu na tsawon shekaru fiye da goma. Wannan ya sake fallasa munafuncinta da “ma’auni biyu” da take dauka kan batun Isra’ila na Falasdinu.

Wani abin zambo shi ne, Linda Thomas Greenfield, wakiliyar Amurka a Majalisar Dinkin Duniya, ta yi ikirarin cewa shigar Falasdinu a hukumance cikin majalisar ba zai taimaka wajen cimma matsaya kan “shirin kafa kasashe biyu” na warware rikicin Falasdinu da Isra’ila ba. Abun tambaya ga wannan wakiliya ta Amurka shi ne, mene ne zai taimaka wajen cimma “shirin kafa kasashe biyu”? Shin makaman da Amurka ta aikewa Isra’ila akai-akai ne za su taimaka? Ko kuwa kuri’un adawa da ta jefa daya bayan daya a Majalisar Dinkin Duniya? Wadannan ayyukan da suka kauce wa zaman lafiya sun kara tabbatar da cewa, Amurka mai ruguza al’amuran kasa da kasa da shiyya-shiyya ce. Kuma babu wanda ke da ikon jefa kuri’ar ta-ki kan batutuwan da suka shafi makomar al’ummar Palasdinu. (Mai fassara: Bilkisu Xin)

Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe

Shiga zaurenmu na WhatsApp

ShareTweetSendShare
Previous Post

Xi Jinping Ya Yi Musayar Sakon Taya Murna Da Shugaban Rikon Kwarya Na Gabon Game Da Cika Shekaru 50 Da Kulla Huldar Jakadanci Tsakanin Sassan Biyu

Next Post

Sri Lanka Na Mutuntawa Da Amincewa Da Kasar Sin, In Ji Firaministan kasar

Related

Sin Na Kara Rungumar Nau’o’in Makamashi Marasa Gurbata Muhalli
Daga Birnin Sin

Sin Na Kara Rungumar Nau’o’in Makamashi Marasa Gurbata Muhalli

19 hours ago
Sin Na Fatan Yin Tafiya Bai Daya Tare Da Amurka 
Daga Birnin Sin

Sin Na Fatan Yin Tafiya Bai Daya Tare Da Amurka 

21 hours ago
Han Zheng Ya Halarci Bikin Bude Dandalin Tattaunawa Kan Zaman Lafiya Na Duniya Karo Na 13
Daga Birnin Sin

Han Zheng Ya Halarci Bikin Bude Dandalin Tattaunawa Kan Zaman Lafiya Na Duniya Karo Na 13

22 hours ago
Kuriar Jin Raayoyin Jamaa Na CGTN Ta Shaida Yadda Akasarin Jamaa Ke Ganin Baiken Kudurin Dokar Bunkasa Amurka
Daga Birnin Sin

Kuriar Jin Raayoyin Jamaa Na CGTN Ta Shaida Yadda Akasarin Jamaa Ke Ganin Baiken Kudurin Dokar Bunkasa Amurka

22 hours ago
CMG Za Ta Gabatar Da Labaran Sinawa Na Yakin Kin Harin Sojojin Japan Bisa Fifikonta Na Yayata Labarai A Duniya
Daga Birnin Sin

CMG Za Ta Gabatar Da Labaran Sinawa Na Yakin Kin Harin Sojojin Japan Bisa Fifikonta Na Yayata Labarai A Duniya

23 hours ago
Sin Ta Bai Wa Habasha Kayayyakin Tallafin Jinya
Daga Birnin Sin

Sin Ta Bai Wa Habasha Kayayyakin Tallafin Jinya

1 day ago
Next Post
Sri Lanka Na Mutuntawa Da Amincewa Da Kasar Sin, In Ji Firaministan kasar

Sri Lanka Na Mutuntawa Da Amincewa Da Kasar Sin, In Ji Firaministan kasar

LABARAI MASU NASABA

Zabe: Gwamnatin Kano Ta Taƙaita Zirga-zirgar Mutane Da Ababen Hawa

Abba Ya Yi Sabbin Naɗe-naɗe A Jihar Kano

July 4, 2025
‘Yansanda Sun Kama Barayi 15, Sun Kwato Motocin Sata 20 A Kano

’Yansanda Sun Kama ’Yan Bindiga 17 Tare Da Kashe 3 A Abuja

July 4, 2025
Haɗarin Da Ke Ƙunshe Da Jin Ɓangare Ɗaya Na Labari

Haɗarin Da Ke Ƙunshe Da Jin Ɓangare Ɗaya Na Labari

July 4, 2025
Yawaitar Al’umma: Martanin Karl Marx Ga Rabaran Malthus

Yawaitar Al’umma: Martanin Karl Marx Ga Rabaran Malthus

July 4, 2025
NUC Da Shugabannin Makarantu Sun Yi Kira A Sanya Tsarin Kere-kere A Jami’o’in Nijeriya

NUC Da Shugabannin Makarantu Sun Yi Kira A Sanya Tsarin Kere-kere A Jami’o’in Nijeriya

July 4, 2025
Neja: Cikin Wata 10 Ibtila’i Ya Lakume Rayuka Sama Da 400 – NSMA

Neja: Cikin Wata 10 Ibtila’i Ya Lakume Rayuka Sama Da 400 – NSMA

July 4, 2025
Kotu Ta Umarci Majalisar Dattijan Nijeriya Da Ta Gaggauta Janye Dakatarwar Da Ta Yi Wa Natasha

Kotu Ta Umarci Majalisar Dattijan Nijeriya Da Ta Gaggauta Janye Dakatarwar Da Ta Yi Wa Natasha

July 4, 2025

Sojoji Sun Kashe ‘Yan Bindiga Tare Da Kwato Makamai A Jihar Filato

July 4, 2025
GORON JUMA’A

GORON JUMA’A

July 4, 2025
Ba A Taɓa Nuno Bidiyon Shugaban Jam’iyyarmu Ta ADC Yana Cusa Dala A Aljihu Ba —Dalung

Ba A Taɓa Nuno Bidiyon Shugaban Jam’iyyarmu Ta ADC Yana Cusa Dala A Aljihu Ba —Dalung

July 4, 2025
Talla

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In

Add New Playlist

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.