Leadership News Hausa
No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
No Result
View All Result
Leadership News Hausa
No Result
View All Result

Kasuwar ‘Yan Kwallon Kafa: Makomar Pereira, Griezmann, Burt

by
2 years ago
in WASANNI
2 min read
Kasuwar 'Yan Kwallon Kafa
WhatsAppShare on FacebookShare on TwitterShare on Telegram
ADVERTISEMENT

Kasuwar ‘yan ƙwallon ƙafa: Makomar Pereira, Griezmann, Burt Tsohon dan wasan Arsenal Per Mertesacker ya ce hankalin dan wasan Jamus Mesut Ozil ya bar harkokin kwallon kafa – an cire dan wasan mai shekara 32 daga cikin tagawar Arsenal ta wasan Firimiya ranar Talata. (Klick and Rush podcast bia Mail) Tsohon dan wasan Manchester United Rio Ferdinand ya yi amannar cewa Ole Gunnar Solskjaer bai ji dadin yadda hukumar zartarwar kungiyar ta ki bari ya dauki ‘yan wasan da yake so ba a lokacin musayar ‘yan kwallo. (BT Sport bia Edpress)

Tottenham ta kusa kulla yarjejeniyar dogon zango da dan wasan Koriya ta Kudu mai shekara 28 Son Heung-min. (The Athletic – subscription only) Shugaban Watford Scott Dudbury ya ce dan wasan Senegal Ismaila Sarr, mai shekara 22, da dan wasan Ingila Troy Deeney, mai shekara 32, sun sha alwashin taimaka wa kungiyar ta koma Gasar Firimiya. (London Standard)
Tsohon dan wasan Celtic da Rangers Liam Burt, mai shekara 21, ya je Pittodrie domin kallon fafatawar Aberdeen da Hamilton na Premiership a yayin da yake neman kungiyar da zai yi mata aiki. (Daily Record)

Dan wasan Portugal Ricardo Pereira, mai shekara 27, wanda aka yi wa tiyata a gwiwa, yana fatan komawa Leicester City don murza leda nan da mako shida. (O Jogo bia The Independent) Kungiyar kwallon kafar AZ Alkmaar ta ce ‘yan wasa 13 sun kamu da cutar korona, ko da yake ta kara da cewa za ta fafata da Napoli a gasar Europa League ranar Alhamis kamar yadda aka tsara trun da farko. (Mail)
Dan wasan Barcelona dan kasar Faransa Antoine Griezmann, mai shekara 29, ya ce a shirye yake a rage masa albashi. (Marca) Minista bincenzo Spadafora ya soki dan wasan Jubentus da Portugal Cristiano Ronaldo, mai shekara 35, saboda komawa Italiya daga Portugal bayan ya kamu da cutar korona. (Gazzetta dello Sport – in Italian)

Labarai Masu Nasaba

Wasan Damben Cin Mota: An Fara Fafatawa A Kano

Har Yanzu Ban Hakura Da Lashe Firimiya Ba, Cewar Klopp

Like this:

Like Loading...
SendShareTweetShare
Previous Post

Real Madrid Vs Shakhtar: Real Ta Bayyana ‘Yan Wasa 19 Da Za Su Buga Mata Wasan

Next Post

Ko Kun San Me Ya Sa Ozil Ba Zai Buga Wasan Frimiya Ba?

Labarai Masu Nasaba

dambe

Wasan Damben Cin Mota: An Fara Fafatawa A Kano

by Abba Ibrahim Wada
5 days ago
0

...

klopp

Har Yanzu Ban Hakura Da Lashe Firimiya Ba, Cewar Klopp

by Abba Ibrahim Wada
5 days ago
0

...

barcelona

Barcelona Ta Sa Hukumar La Liga Asarar Makudan Kudade

by Abba Ibrahim Wada
5 days ago
0

...

Nijeriya Ta Dakatar Da Shiga Wasannin Kwallon Kwando Tsawon Shekara Biyu

Nijeriya Ta Dakatar Da Shiga Wasannin Kwallon Kwando Tsawon Shekara Biyu

by Abba Ibrahim Wada
5 days ago
0

...

Next Post
ozil

Ko Kun San Me Ya Sa Ozil Ba Zai Buga Wasan Frimiya Ba?

Domin bayar da talla ko neman ƙarin bayani a tuntuɓe mu a: +2348039216372

  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
Advertise with us | English Edition | Fashion Magazine | Business News

© 2022 Leadership Media Group .

No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU

© 2022 Leadership Media Group .

Go to mobile version
%d bloggers like this: