ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Monday, December 22, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Ko Kun San Adadin Matan Nollywood Da Suka Musulunta?

by Sulaiman
3 years ago
Mercy

Mercy

Yau filin namu zai kawo muku shahararrun jaruman matan Nollywood da kaddarar Ubangiji ta ja su, suka sauya Addinin da suka dade aciki zuwa sabon addinin da suka sauya – Musulunci.

1.  Akindele Funke.

Nollywood
Funke

Fitacciyar jaruma, Funke Akindele, ta koma musulunci ne bayan ta auri Alhaji Kehinde Almaroof Oloyede, wanda aka daura aurensu a ranar 24 ga watan Mayu, 2012. Ta Musulunta ne bayan ta auri mijinta, Almaroof Oloyede wanda shima musulmi ne, Funke ta sauya sunanta zuwa Khadijat.

ADVERTISEMENT

2.  Liz Da Silva

Nollywood
lizz-da-silva

Sananniyar jaruma da aka fi sani da Liz and Silva, ta taso a addinin kiristanci, har sai da ta haifi danta na fari da wani musulmi da ba’a tantance waye ba, amma dai ana kiransa da suna Olaoye. Bayan ta haifi dan nasu ne, sai Lizzie din da danta suka canja addini suka koma musulunci, inda ta canja sunan ta zuwa Ai’shat.

LABARAI MASU NASABA

Dambarwar Naɗa Muƙamai Da Soke Su A Gwamnatin Tinubu

Auren Da Ya Fi Auren Gidan Daula Dadi Ga Mace

3. Lizzy Anjolin

Nollywood
lizzy-anjolin

Jarumar fim Elizabeth Anjorin, wadda kuma ake kira Lizzy Anjolin, itama Kirista ce a baya, amma daga baya sai ta koma musulunci domin radin kanta, saboda tace addinin yana burgeta. Ta canja sunan ta izuwa Sakinat da Aishat, inda ta canja sunan yar ta, kuma ya koma Rufaida.

4. Fathia Balogun

Nollywood
fathia

Fitacciyar Jaruma Fathia Balogun, ta tashi ne a gidan da suke bin, darikar cocin Roman Katolika. Bayan ta yi imani da wadansu mala’iku na kusa da Allah, kamar yadda darikar ke da imanin hakan, daga karshe kawai sai ta karbi addinin musulunci. Ta canja sunan ta zuwa Fatiha, kafin daga bisani ta auri wani darakta mai suna Said Balogun.

5. Mercy Aigbe

Nollywood
Mercy

Darakta Kazim Adeoti da Mercy Aigbe, sunyi auren su ne a kebance. Kazim musulmi ne, kyawawan halayyar addinin mijin nata da tsarin tufafin Matan musulmi ne ya birge Jarumar ta sauya addininta zuwa Musulunci. Mercy Aigbe ta sauya sunanta zuwa Minna.

6. Bimpe Mo
Uwargida ga jarumin fim din Nollywood mai suna Latif Dimeji, ta musulunta ne a karshen shekarar da ta wuce, bayan auren su da jarumin. Mo Bimpe ta Sauya sunanta zuwa Rahmatullah.

Daga Shafin Labarun Hausa

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

Tinubu
Manyan Labarai

Dambarwar Naɗa Muƙamai Da Soke Su A Gwamnatin Tinubu

December 21, 2025
Auren Da Ya Fi Auren Gidan Daula Dadi Ga Mace
Rahotonni

Auren Da Ya Fi Auren Gidan Daula Dadi Ga Mace

December 20, 2025
Tinubu Ya Nuna Kwarewa Da Gogewa A Sha’anin Mulkin Nijeriya – Bishir Dauda
Rahotonni

Tinubu Ya Nuna Kwarewa Da Gogewa A Sha’anin Mulkin Nijeriya – Bishir Dauda

December 19, 2025
Next Post
Dan Ta’addar Da Aka Nada Sarauta A Zamfara Ya Kashe Mutum 100 A Katsina – ‘Yansanda

Dan Ta'addar Da Aka Nada Sarauta A Zamfara Ya Kashe Mutum 100 A Katsina - 'Yansanda

LABARAI MASU NASABA

Gobara Ta Haddasa Mummunar Asara A Kasuwar Kayan Katako A Kano

Gobara Ta Haddasa Mummunar Asara A Kasuwar Kayan Katako A Kano

December 22, 2025
An Sako Ragowar Ɗalibai Da Malamai Da Aka Sace A Makarantar Katolika Ta Neja

An Sako Ragowar Ɗalibai Da Malamai Da Aka Sace A Makarantar Katolika Ta Neja

December 21, 2025
Raphinha Da Yamal Sun Ci Ƙwallaye Yayin Da Barcelona Ta Doke Villarreal

Raphinha Da Yamal Sun Ci Ƙwallaye Yayin Da Barcelona Ta Doke Villarreal

December 21, 2025
Davido Zai Raƙashe A Bikin Buɗe Gasar AFCON 2025 A Morocco

Davido Zai Raƙashe A Bikin Buɗe Gasar AFCON 2025 A Morocco

December 21, 2025
Yankin Rijiyoyin Mai Na Teku Mafi Girma Na Kasar Sin Ya Ba Da Rahoton Yawan Mai Da Iskar Gas Da Ya Fitar A Shekara

Yankin Rijiyoyin Mai Na Teku Mafi Girma Na Kasar Sin Ya Ba Da Rahoton Yawan Mai Da Iskar Gas Da Ya Fitar A Shekara

December 21, 2025
An Bukaci Bunkasa Fannin Kiwo A Hadin Gwiwar Sin Da Afirka

An Bukaci Bunkasa Fannin Kiwo A Hadin Gwiwar Sin Da Afirka

December 21, 2025
Akpabio, Ganduje, Ogundoyin Sun Halarci Naɗa Seyi Tinubu Sarauta

Akpabio, Ganduje, Ogundoyin Sun Halarci Naɗa Seyi Tinubu Sarauta

December 21, 2025
Tashar Teku Ta Ciniki Mai ‘Yanci Ta Hainan Ta Bude Sabon Babin Hadin Gwiwar Sin Da Kasashen Afirka

Tashar Teku Ta Ciniki Mai ‘Yanci Ta Hainan Ta Bude Sabon Babin Hadin Gwiwar Sin Da Kasashen Afirka

December 21, 2025
Tinubu

Dambarwar Naɗa Muƙamai Da Soke Su A Gwamnatin Tinubu

December 21, 2025
Zaben Fidda Gwani A APC: Sanatocin Jigawa Sun Rasa Tikitin Komawa Majalisa

APC Za Ta Gudanar Da Babban Taronta Na Kasa A Watan Maris

December 21, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.