Connect with us

LABARAI

Korona: Zuwa Ranar 1 Ga Yuli, 2020. Za A Ci Gaba Da Kai-komo A Tsakanin Jihohi

Published

on

Jiya Litinin ne Gwamnatin tarayya ta sanar da dauke dokar zirga-zirga tsakanin jihohi wacce zata fara aiki daga Laraba 1 Ga Yuli, 2020.
Sakataren Gwamnati (SGF), kuma shugaban kwamitin shugaban kasa na kula da cutar Korona, Boss Mustapha, ya bayyana hakan a yayin tattaunawarshi akan cutar zango na 47, a Abuja.
Ya ce, Yace Gwamnati ta yarda da zirga-zirgar jirage na cikin gida, kuma ‘yan makaranta dake gabar karshe suma an yarda su koma karatu.
Sai dai cewa, Mustapha yace zirga-zirgar za tayi aiki ne kawai alokutan da aka yarda ayi ta. Lokutan da ba’ayarda ayi tafiya acikinsu ba sune tsakanin 10pm da 4 am.
Advertisement

labarai

%d bloggers like this: