Jane Dolapo Balogun, mahaifiyar fitaccen mawakin Kudancin Nijeriya Wizkid, ta mutu.
Sunday Are, tsohon manajan Wizkid, ya tabbatar wa manema labaraj cewa Jane ta mutu da sanyin safiyar Juma’a.
- Kano Ta Yi Cikar Kwari Yayin Da Shettima Da Akpabio Suka Halarci Auren Dan Sanata Barau
- Jarin Kai Tsaye Da Sin Ta Zuba A Ketare Ya Karu A Watanni 7 Na Farkon Bana
An haifi mawakin ne a garin Surulere, a ranar 16 ga watan Yuli, 1990.
Ayo Balogun, Wizkid ya taso ne a gidan auren da ke da mace fiye da daya wanda mahaifinsa Musulmi, mahaifiyarsa kuma Kirista.
A wata hira ta rediyo da ya yi da Tim Westwood a 2012, Wizkid ya tabbatar da cewa Muniru Olatunji Balogun, mahaifinsa, yana da mata uku.
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsApp