ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Saturday, November 14, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Mahara Sun Kashe Mutane 5 A Imo

by Sadiq
4 years ago
Mahara

Akalla mutane biyar ne ake zargin wasu mahara da ba a san ko su wane ba sun harbe su yayin da suka halarci wani taro a Okporo, Karamar Hukumar Orlu ta jihar Imo, a ranar Alhamis.

Kakakin rundunar  ‘yan sandan jihar Imo, Micheal Abattam, ne ya tabbatar da hakan ga Asabar ga manema labarai a Owerri.

  • Sama Da Mutum 500 Sun Karbi Tallafin Dogaro Da Kai A Jihar Jigawa
  • Machina Ya Yi Barazanar Daukar Matakin Shari’a Kan Sauya Sunansa Da Ahmad Lawan

A cewarsa, “Suna cikin gudanar da wani taro ne maharan suka bude musu wuta.”

ADVERTISEMENT

Sai dai rundunar ‘yan sandan jihar, ba ta bayyana adadin mutanen da suka rasa rayukansu da wadanda suka ji rauni ba.

Amma wani bidiyo ya nuna yadda mutane akalla biyar da suka jikkata, wasu daga cikinsu sun samu rauni a kafa da hannu yayin da suke kukan neman agaji.

LABARAI MASU NASABA

Matashi Ya Yi Ƙaryar Mutuwa Don Gudun Ka Da A Kama Shi Kan Zargin Satar Babur

Gwamnan Bauchi Ya Dakatar Da Sarkin Lame, Duba Dalili

Har wa yau, kimanin mutane biyar ne aka hange su cikin jini wanda ake zargin tuni rai ya yi halinsa.

A cikin bidiyon an sake hangar wata mata tana kuka tana kiran a kai danta asibiti don ba shi agaji.

Wasu daga cikin wadanda lamarin ya rutsa da sun fito cikin jini, wasu kuma dauke da raunukan harbi.

MASU ALAKA

Kotu Ta Hana Miji Magana Da Matarsa Tsawon Mako Biyu
Manyan Labarai

Matashi Ya Yi Ƙaryar Mutuwa Don Gudun Ka Da A Kama Shi Kan Zargin Satar Babur

November 14, 2026
Gwamnan Bauchi Ya Dakatar Da Sarkin Lame, Duba Dalili
Manyan Labarai

Gwamnan Bauchi Ya Dakatar Da Sarkin Lame, Duba Dalili

November 14, 2026
Zainab-Musa-Kwankwaso-and-Governor-Abba
Labarai

Matar Gwamnan Kano Ta Nemi Saki, Ta Amince Ta Mayar Da Sadakinta

November 14, 2026
Next Post
Hausawa Za Su Wakilci Nijeriya A Baje Kolin Fasahar Sarrafa Larabci Na Duniya – Farfesa Sa’ad

Hausawa Za Su Wakilci Nijeriya A Baje Kolin Fasahar Sarrafa Larabci Na Duniya - Farfesa Sa’ad

LABARAI MASU NASABA

Kotu Ta Hana Miji Magana Da Matarsa Tsawon Mako Biyu

Matashi Ya Yi Ƙaryar Mutuwa Don Gudun Ka Da A Kama Shi Kan Zargin Satar Babur

November 14, 2026
Mataimakin Shugaban Jami’ar ABU ya Buƙaci Ma’aikata Su Rungumi Fasahar AI

Mataimakin Shugaban Jami’ar ABU ya Buƙaci Ma’aikata Su Rungumi Fasahar AI

November 14, 2026
SAW

Baiwar Da Allah Ya Yi Wa Annabi Muhammad SAW

November 14, 2026
Gwamnan Bauchi Ya Dakatar Da Sarkin Lame, Duba Dalili

Gwamnan Bauchi Ya Dakatar Da Sarkin Lame, Duba Dalili

November 14, 2026
Zainab-Musa-Kwankwaso-and-Governor-Abba

Matar Gwamnan Kano Ta Nemi Saki, Ta Amince Ta Mayar Da Sadakinta

November 14, 2026
APC Ta Kafa Kwamitin Sulhu A Borno

APC Ta Kafa Kwamitin Sulhu A Borno

November 14, 2026
Bayan Karɓar Miliyan 56, Masu Garkuwa Sun Kashe Ibrahim Kadafa

Bayan Karɓar Miliyan 56, Masu Garkuwa Sun Kashe Ibrahim Kadafa

November 14, 2026
Hadimin Tinubu Ya Musanta Rahoton Jifan Ayarin Motocin Shugaban A Masallaci

Hadimin Tinubu Ya Musanta Rahoton Jifan Ayarin Motocin Shugaban A Masallaci

November 14, 2026
An Yi Wa Shugaban Ƙasa Tinubu Ihu Bayan Sallar Juma’a

An Yi Wa Shugaban Ƙasa Tinubu Ihu Bayan Sallar Juma’a

November 14, 2026
Dangote Ya Fara Shirin Samar Da Wutar Lantarki Megawatt 10,000

Dangote Ya Fara Shirin Samar Da Wutar Lantarki Megawatt 10,000

November 14, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.