A yau Majalisar dattawa ta rattaba hannu kan takardar amincewa da wanzarda jami’an Peace Corp a gwamnatance.
Tun a kwanakin baya ne dai jami’an ‘Peace Corp’ su ka bukaci majalisun dattawa da wakilai su amince da bukatunsu na wanzar da jami’an, amma hakan ya fuskanci turjiyya daga majalisar na kin amincewa.
A yanzu dai jami’an sun sa mu gaggarumar nasara akan amincewar majalisar.