Muradai Da Yadda Za A Cim Masu
Al’amarin ba haka yake ba domin kuwa idan mutum yana ganewa da fahimtar wani darasi ba dole a ce wannan ya zame ma shi abin da za iyi a rayuwarsa ba. Mutanen da suka kasance suna da hazaka a wani wuri ya kasance suna da hazakar a sauran wuraren da ba a sani ba.Babban misali anan shi ne Hedy Lamarr.Injiniya ce da ake ji da ita wanda har samar da wata fasaha ta yi ta wadda ba asan da cewar akai ranar da za ta yi amfani ba wajen samar da fasahar da zata yi amfani a GPS da WiFi ba.Duk da yake ita ba kashin yadawa bace a wurin aikin nata, amma abin da tafi sha’awa shi ne ta fito a wasan kwaikwayo,zuwa yanzu tana daga cikin masu fitowa a sinima wadanda ake ji dasu a duniya ba.Wannan yana nufin ke nan muradi da yadda za a cimma ma shi suna tafiya tare ne idan aka zo maganar koyo,domin kuwa abin da ba’a  da sha’awar yin shi daga karshe ba za’a iya kyamar shi, koda kuwa an iya al’amarin ciki da waje.
Samun Kwarin Gwiwa
Bada kwarin gwiwata hanyar taimakawa na daga cikin matsalolin da suke shafar koyon wani abu,don haka mutumin da ake bashi kwarin gwiwa domin ya gabatar da wani aiki ko wani abu ana son ne ya yi hakan shi yasa ake bashi kwarin gwiwar.Kwarin gwiwar ana bada shi ne don haka idan har dan makaranta ko dalibi yana son ya fahimci abin da yake koyo dole ne ya kasance yana da kuduri a zuciyrasa na cimma wani buri ko kuma ya samu wani tagomashi, akwai nau’oin bada kwarin gwiwa 10 wadanda dukkansu suna da muhimmanci a rayuwar dalibai.
Yadda Za A Cimma Burin
Wannan yana nufin yadda mutum yake ganin wato kasancewar abu ya zama babu wata maganar gargada ko tafiya a mike ta rayuwar wani.Abin da hakan take nufi shine mutum yana ganin abin da yake yi shine ke shafar rayuwarsa, alal misali mutumin da yake ganin yana da wata baiwa ko samun fahimta kwarai da gaske, yana iya ganin ko tunanin aikinsu da hazakarsu dalili ne na samun nasararsu.Dalibai suna iya samun hanyarsu ta yadda za su koyi wani abu, duk da haka kuma su nemi hanya da za su taimakawa kansu. Sai dai kuma dalibin da ganewrsa ta koyo tana kasa sosai ba zai samu hanya ta gano matsalar da suke da it aba dayin gyara kanta.
Yadda Ake Koyo
Yadda dalibai suka bambanta dangane da fahimtar abin da suke koyo haknan ma hakanan ma yadda za su koya kow akwai irin na shi dabarar koyon da yake gane mawa. Akwai daliban da su sun fi fahimtar da koyo cikin sauri idan suna kallo da idonsu,yayin da wasu kuma sun fi ganewa idan suna ji da kunnuwansu, saboda dukkan hanyoyin na taimaka masu gane abin da aka goyo masu kwarai da gaske.Su kuma wasu dalibai suna bukata ne a koya masu su ga abin tamkar ma sun gani ko yi abin da kansu,irin wannan hanyar koyon ana kiranta da suna kinesthetic.Manufa dai ita ce ko al’amarin da ya shafi koyo da ji ne ko kuma gani,ko kenesthetic wannan hanya ce da ta fi ko wace muhimmanci idan ana maganar abubuwan da suke kawo nakasu wajen koyon ilimi tsakanin dalibai.
Karshe
Koyo ya bambanta daga wadannan mutane zuwa wadancan mutanen wannan kuma ya danganta ne da lokaci,wani lokacin da za a samu tsakanin darussa,irin abin da za’a koya alokacin da aka ware,da kuma wane lokaci za su ware saboda haddace abubuwan da suka koya da dai sauran abubuwa. Abubuwan da suke kawo nakasu wajen koyo suna canzawa ne da shekaru da kuma ko su wanene masu koyon ilimin.Misali a makaranta maganar lokaci ga dalibi ba wata abu bace saboda suna da lokaci mai yawa, amma idan ana maganar babban mutum wanda yake koyo lokaci yana da muhimmanci a gare shi saboda kuwa yana da abubuwa da yawa da za iyi a gabansa.