ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Wednesday, September 9, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Manyan Abubuwa 5 Da Ke Kawo Nakasu Wajen Koyon Ilimi (2)

Ci gaba daga makon da ya gabata

by Idris Aliyu Daudawa
3 years ago
Ilimi

LABARAI MASU NASABA

An Tantance Masu Neman Aikin Koyarwa 500 A Jigawa

JAMB Ta Ƙara Wa’adin Amincewar Guraben Karatu Zuwa 30 Satumba

Muradai Da Yadda Za A Cim Masu

Al’amarin ba haka yake ba domin kuwa idan mutum yana ganewa da fahimtar wani darasi ba dole a ce wannan ya zame ma shi abin da za iyi a rayuwarsa ba. Mutanen da suka kasance suna da hazaka a wani wuri ya kasance suna da hazakar a sauran wuraren da ba a sani ba.Babban misali anan shi ne Hedy Lamarr.Injiniya ce da ake ji da ita wanda har samar da wata fasaha ta yi ta wadda ba asan da cewar akai ranar da za ta yi amfani ba wajen samar da fasahar da zata yi amfani a GPS da WiFi ba.Duk da yake ita ba kashin yadawa bace a wurin aikin nata, amma abin da tafi sha’awa shi ne ta fito a wasan kwaikwayo,zuwa yanzu tana daga cikin masu fitowa a sinima wadanda ake ji dasu a duniya ba.Wannan yana  nufin ke nan muradi da yadda za a cimma ma shi suna tafiya tare ne idan aka zo maganar koyo,domin kuwa abin da ba’a   da sha’awar yin shi daga karshe  ba za’a  iya kyamar shi, koda kuwa an iya al’amarin ciki da waje.

Samun Kwarin Gwiwa

Bada kwarin gwiwata hanyar taimakawa na daga cikin matsalolin da suke shafar koyon wani abu,don haka mutumin da ake bashi kwarin gwiwa domin ya gabatar da wani aiki ko  wani abu ana son ne ya yi hakan shi yasa ake bashi kwarin gwiwar.Kwarin gwiwar ana bada shi ne don haka idan har dan makaranta ko dalibi yana son ya fahimci abin da yake koyo dole ne ya kasance yana da kuduri a zuciyrasa na cimma wani buri ko kuma ya samu wani tagomashi, akwai nau’oin bada kwarin gwiwa 10 wadanda dukkansu suna da muhimmanci a rayuwar dalibai.

Yadda Za A Cimma Burin

Wannan yana nufin yadda mutum yake ganin  wato kasancewar abu ya zama babu wata maganar gargada ko tafiya a mike ta rayuwar wani.Abin da hakan take nufi shine mutum yana ganin abin da yake yi shine ke shafar rayuwarsa, alal misali mutumin da yake ganin yana da wata baiwa ko samun fahimta  kwarai da gaske, yana iya ganin ko tunanin aikinsu da hazakarsu dalili ne na samun nasararsu.Dalibai suna iya samun hanyarsu ta yadda za  su koyi wani abu, duk da haka kuma su nemi hanya da za su taimakawa kansu. Sai dai kuma dalibin  da ganewrsa ta koyo tana kasa sosai ba zai samu hanya ta gano matsalar da suke da it aba dayin gyara kanta.

Yadda Ake Koyo

Yadda dalibai suka bambanta dangane da fahimtar abin da suke koyo haknan ma hakanan ma yadda za su koya kow akwai irin na shi dabarar koyon da yake gane mawa. Akwai daliban da su sun fi fahimtar da koyo cikin sauri idan suna kallo da idonsu,yayin da wasu kuma sun fi ganewa idan suna ji da kunnuwansu, saboda dukkan hanyoyin na taimaka masu gane abin da aka goyo masu kwarai da gaske.Su kuma wasu dalibai suna bukata ne a koya masu su ga abin tamkar ma sun gani ko yi abin da kansu,irin wannan hanyar koyon ana kiranta da suna kinesthetic.Manufa dai ita ce ko al’amarin da ya shafi koyo da ji ne ko kuma gani,ko kenesthetic  wannan hanya ce da ta fi ko wace muhimmanci idan ana maganar abubuwan da suke kawo nakasu  wajen koyon ilimi tsakanin dalibai.

Karshe

Koyo ya bambanta daga wadannan mutane zuwa wadancan mutanen wannan kuma ya danganta ne da lokaci,wani lokacin da za a samu tsakanin darussa,irin abin da za’a koya alokacin da aka ware,da kuma wane lokaci za su ware saboda haddace abubuwan da suka koya da dai sauran abubuwa. Abubuwan da suke kawo nakasu wajen koyo suna canzawa ne da shekaru da kuma ko su wanene masu koyon ilimin.Misali a makaranta maganar lokaci ga dalibi ba wata abu bace saboda suna da lokaci mai yawa, amma idan ana maganar babban mutum wanda yake koyo lokaci yana da muhimmanci a gare shi saboda kuwa yana da abubuwa da yawa da za iyi a gabansa.

Ilimi
Idris Aliyu Daudawa
+ postsBio
  • Idris Aliyu Daudawa
    https://hausa.leadership.ng/author/idris-aliyu-daudawa/
    Tarihin Rayuwar Galadiman Kano Alhaji Tijjani Hashim (2)
  • Idris Aliyu Daudawa
    https://hausa.leadership.ng/author/idris-aliyu-daudawa/
    Kyamar Baƙi: An Sake Kwaso Ƴan Nijeriya 83 Daga Afirka Ta Kudu
  • Idris Aliyu Daudawa
    https://hausa.leadership.ng/author/idris-aliyu-daudawa/
    Kamfanin Simintin Dangote Ya Tallafa Wa Manoma 60 Da Kayan Aiki A Edo
  • Idris Aliyu Daudawa
    https://hausa.leadership.ng/author/idris-aliyu-daudawa/
    Tsohon Shugaban Ƙasa Jonathan Ya Ƙaddamar Da Ayyukan Raya Ƙasa 18 A Jihar Bauchi
ADVERTISEMENT

MASU ALAKA

Ilimi
Ilimi

An Tantance Masu Neman Aikin Koyarwa 500 A Jigawa

August 31, 2026
Ilimi
Ilimi

JAMB Ta Ƙara Wa’adin Amincewar Guraben Karatu Zuwa 30 Satumba

August 29, 2026
Labarin Farfesoshi Tagwaye Da Suka Yi Karatun Digiri Tare Suna Aiki Tare A Wuri Ɗaya
Ilimi

Kano Ta Yi Zarra Wajen Kashe Kuɗi Don Raya Ilimi A Yammacin Afirka

July 11, 2026
Next Post
Abin Da Ya Sa Farashin Amfanin Gona Ke Ci Gaba Da Tashi A Nijeriya

Abin Da Ya Sa Farashin Amfanin Gona Ke Ci Gaba Da Tashi A Nijeriya

LABARAI MASU NASABA

Iran Ta Musanta Ikirarin Trump Tare Da Zafafa Hare-hare Kan Isra’ila

Hormuz: Iran Ta Kai Muggan Hare-hare Kan Sansanin Amurka A Jordan

September 9, 2026
ASUU Ta Yi Barazanar Yajin Aiki A Jami’ar Jihar Sokoto

ASUU Ta Yi Barazanar Yajin Aiki A Jami’ar Jihar Sokoto

September 9, 2026
Taron PDP Na Ƙasa: Ɓangaren Wike Ya Kafa Sabon NWC A Abuja

PDP Ta Musanta Mara Wa APM Baya A Bauchi

September 9, 2026
Sojoji

Sojoji Sun Dakile Hare-Hare, Sun Ceto Mutane 12 A Zamfara

September 9, 2026
Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5

Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5

September 8, 2026
Gwamna Radda Ya Samu Goyon Bayan APC A Katsina Gabanin Zaɓen 2027

Gwamna Radda Ya Samu Goyon Bayan APC A Katsina Gabanin Zaɓen 2027

September 8, 2026
Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

September 8, 2026
'Yan Bindiga

‘Yan Bindiga Sun Kashe 2, Sun Yi Garkuwa Da 26 A Kaduna

September 8, 2026
Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

September 8, 2026
Yadda Taron Tattalin Arziki Da Zuba Jari Na Kwana Biyu Ya Gudana A Katsina

Gwamna Radda Ya Gabatar Da Kasafin N828.6bn Na 2027

September 8, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.